Duck hunt
Google69490f6862051cb8
google-site-verification: google69490f6862051cb8.htmlgoogle-site-verification: google69490f6862051cb8.htmlgoogle-site-verification: google69490f6862051cb8.htmlBasheer journalist sharfadi14

Basheer journalist sharfadi14.jpg6
Basheer journalist sharfadi 11 1
Maraba Da Zuwa Wannan
Shafi Mai Al-barka 1

☀ Zabi inda kake son shiga ☀
Menunks
→Home
→Akidojin Ahlussunnah
→Addinin musulunci (35)
→40 Hadith (50)
→Fadakarwa (120)
→Neman labarai (20)
→Shi'a Kafirci (50)
→Hadith (55)
→Khudubobi (24)
→Tarihin magabata (60)
→Raddi / Maida martani (99)
→Face book post (30)
→Monthly Archives (60)
→Tambaya da Amsa (20)
→Sahabban Annabi {s.aw} (50)
→Taskar maluman sunnah (25)
→Akidar Y'an Shi'a Dangane da Al'kur'ani
→Fassarar Usulussunnah (20)
→Sheik Ja'afar {Rahimahullah} (65)
→Sheik Abubakar Gumi {Rahimahullah} (30)
→Sheik Dr. Muhammad Sani R/Lemo
→Salafiyyah Network Nigeria (100)
→Adam Sani Abu-Umayrah (99)
→Salaf Ustaz (79)
→Malama Ummi Ahmad Katsina
→Malama Amina Saleh Mande
→Labarai (40)
→Nishadantarwa (10)
→Siyasar Nigeria (9)
→Vidio (33)
→Audio (66)
→Hotuna (120)
→Internet Cheat (90)
→Site Achieve
→Application (10)
→Games (8)
→About me (01)

Wannan shafin mallakarCoollogo com-1281358 3
Ne




SHAFI DON KARUWAR MUSULMI

→Labarai

Hudubar masallacin jumu'a na uthman bin Affan dake gadon kaya kano ta ranar jumu'a 29/8/2014

Hudubar masallacin jumu'a na uthman bin Affan dake gadon kaya kano ta ranar jumu'a 29/8/2014
A Yau Limamin masallacin ne Sheik Ali Yunus ne Ya gabatar da huduba inda ya fara da godiya, yabo, kirari, da jinjina ga Allah Madaukakin Sarki, ya kuma yi salati ga fiyayyeh halitta da sauran sahabbai. Daga nan Yayi bayani da tsokaci kan abubuwan da suka shafi cututtuka da yaduwarsu a cikin al'umma inda ya kawo misali da cuta ta kusa kusannan (Ebola) ya kuma kawo ayoyi da hadisai na fiyayyen halitta (S.A.W). Daga nan yayi bayanin cewa Addinin Musulunci addinine da wayewa wanda yake da rigakafi tun jimawa tun kafin a haifi kakannin wanda suke ikiran kariya da riga kafi ya kawo misalai da dama daga ciki akwai. 1. Hani da Manzon Allah (S.A.W) Yayi dangane da yin bawali ko bahaya a inuwa, hanyar da jama'a ke wucewa da kuma ruwa mara tafiya. 2. Umarni da Manzon Allah (S.A.W) yayi akan kare fuska yayin da mutum zai yi atishawa. 3. Cire abin sha da yin numfashi a wajensa da sauransu. Wadannan kadanne daga cikin hanyoyin kariya daga yaduwar cuta. Daga Karshe Yayi Addu'ar Allah ya tsare mu daga wannan cuta, ya kuma yayewa wadanda ta shafa ya amintar da mu a duk inda muke.......
Back to posts
Comments:
[2014-08-29 17:22:33] najeeb :

Allah yasaka da alkhairi

[2014-08-30 04:10:57] Alh. dahiru :

Allah yabada lada

[2014-08-30 19:34:32] Sunusi Abba :

Ameeeeeen ya Allah

[2014-09-27 20:28:10] TASIU ALIYU BEBEJI AS-SALAFY :

KHAIRAN

[2014-12-30 14:50:08] Adamu sarki :

Allah ya saka da Alkhayri


UNDER MAINTENANCE

Share|

Kaima shiga a tattauna da kai
* No boards.

Online: Guests: 4


→Ra'ayin jama'a game damu

 IDAN KANA BUKATAR A TALLATA MAKA HAJAR KA A WANNAN SHAFIN DA SAURAN SHAFUKAN MU KANA IYA TUNTUBAR MU TA WADANNAN HANYOYIN KAMAR HAKA:


Email: bjournalist55@hotmail.com

Phone No: 09035830253

Facebook: Basheer Journalist Sharfadi

Address: Ittihad Computer Centre,  No 92 Daneji Kano


MAI TALLA SHI KE DA RIBA


*Bayanan ka*
Browser din da ka hawo Mozilla

Kasar da kake

Adadin Maziyarta 1332237

Adadin Wadanda Sukayi Comment 65691

A Wadanda Suka Shiga Tattaunawar Mu 54


Follow @bjournalist55
→Yi Adding Dina Ta Facebook
→Yi Like Na Dakarun Sunnah Page
→Yi Like Dina Ta Facebook

*Shafuka Masu Alaka Da Mu*

→Basheer Sharfadi wordpress
Basheer Sharfadi Blog Spot
UP
→Home

Basheer Journalist Sharfadi (Abu Hafsah)
ISLAMIC DATE
  • phpimg2.php?it&ic=yellow



  • Click to Sms
    Click to Call


    Basheer journalist sharfadi3
    Coollogo com-1281358