Google69490f6862051cb8
google-site-verification: google69490f6862051cb8.htmlgoogle-site-verification: google69490f6862051cb8.htmlgoogle-site-verification: google69490f6862051cb8.htmlBasheer journalist sharfadi14

Basheer journalist sharfadi14.jpg6
Basheer journalist sharfadi 11 1
Maraba Da Zuwa Wannan
Shafi Mai Al-barka 1

☀ Zabi inda kake son shiga ☀
Menunks
→Home
→Akidojin Ahlussunnah
→Addinin musulunci (35)
→40 Hadith (50)
→Fadakarwa (120)
→Neman labarai (20)
→Shi'a Kafirci (50)
→Hadith (55)
→Khudubobi (24)
→Tarihin magabata (60)
→Raddi / Maida martani (99)
→Face book post (30)
→Monthly Archives (60)
→Tambaya da Amsa (20)
→Sahabban Annabi {s.aw} (50)
→Taskar maluman sunnah (25)
→Akidar Y'an Shi'a Dangane da Al'kur'ani
→Fassarar Usulussunnah (20)
→Sheik Ja'afar {Rahimahullah} (65)
→Sheik Abubakar Gumi {Rahimahullah} (30)
→Sheik Dr. Muhammad Sani R/Lemo
→Salafiyyah Network Nigeria (100)
→Adam Sani Abu-Umayrah (99)
→Salaf Ustaz (79)
→Malama Ummi Ahmad Katsina
→Malama Amina Saleh Mande
→Labarai (40)
→Nishadantarwa (10)
→Siyasar Nigeria (9)
→Vidio (33)
→Audio (66)
→Hotuna (120)
→Internet Cheat (90)
→Site Achieve
→Application (10)
→Games (8)
→About me (01)

Wannan shafin mallakarCoollogo com-1281358 3
Ne




SHAFI DON KARUWAR MUSULMI

→Labarai

*** LAFAZIN SHEIK JA'AFAR {Rahimahullah} ***

*** LAFAZIN SHEIK JA'AFAR {Rahimahullah} ***
IDAN BAKA SHIRYA KA MUTU BA... . . Marigayi Malam Ja'afar a wata Lakcar sa ya na cewa:O , "Idan kai kana ganin cewa ba ka shirya ka MUTU ba, kana da inda zakai don kar ka mutu, to don Allah idan ina karatu ko ina huduba kadaina zuwa sahun gaba, don idan an harbeni kar jini ya vata ma shaddarka da kake ado da ita. Don Allah idan ina karatu kadaina zuwa sahun gaba, idan ina huduba kadaina zuwa sahun gaba, dan idan an harbeni kar jini ya fallatsarmaka ya vata ma shaddarka da kake ado da ita" . . . Allahu akbar! Haka kuwan akai, cikin ikon Allah asubahin wata juma'a a masallacin sa dake dorayi, wasu Y'an ta'adda la'anannu y'an jahannama suka harbe Malam har lahira. Inda muryarsa ta dinga daukaka tana cewa . . "INNA LILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN LA ILA HA ILLALLAH MUHAMMADUR RASULULLAH" . . Duk jama'a Makota masallaci da wadanda suke nesa da Masallaci suna jinta cikin amsa kuwar Masallacin. . . Allah sarki Malam Katafi amma har a yanzu kana raye, . . Allah ya jikan Malam ya gafarta Musu shi da dan uwansa Malam Albani Zariya. Da ma sauran Al'ummar Musulmi baki daya
Back to posts
Comments:
[2014-09-05 10:18:26] Bilyaminu :

Allah yajikan malam

[2015-09-09 22:32:04] zainab lmam :

Allah ya saka da alkairi

[2015-10-16 15:42:06] ehdreth tukur :

Allah yajikansu da rahama yasa aljannace makomarsu, ameen.


UNDER MAINTENANCE

Share|

Kaima shiga a tattauna da kai
* No boards.

Online: Guests: 1


→Ra'ayin jama'a game damu

 IDAN KANA BUKATAR A TALLATA MAKA HAJAR KA A WANNAN SHAFIN DA SAURAN SHAFUKAN MU KANA IYA TUNTUBAR MU TA WADANNAN HANYOYIN KAMAR HAKA:


Email: bjournalist55@hotmail.com

Phone No: 09035830253

Facebook: Basheer Journalist Sharfadi

Address: Ittihad Computer Centre,  No 92 Daneji Kano


MAI TALLA SHI KE DA RIBA


*Bayanan ka*
Browser din da ka hawo Mozilla

Kasar da kake

Adadin Maziyarta 1332113

Adadin Wadanda Sukayi Comment 65691

A Wadanda Suka Shiga Tattaunawar Mu 54


Follow @bjournalist55
→Yi Adding Dina Ta Facebook
→Yi Like Na Dakarun Sunnah Page
→Yi Like Dina Ta Facebook

*Shafuka Masu Alaka Da Mu*

→Basheer Sharfadi wordpress
Basheer Sharfadi Blog Spot
UP
→Home

Basheer Journalist Sharfadi (Abu Hafsah)
ISLAMIC DATE
  • phpimg2.php?it&ic=yellow



  • Click to Sms
    Click to Call


    Basheer journalist sharfadi3
    Coollogo com-1281358

    The Soda Pop