LAKCA! LAKCA!! LAKCA!!! (Basheer Journalist Sharfadi)
•Masallacin Sa'ad Bin Abiy Wakkas Dake Unguwar Zango a Karamar Hukumar Birnin Kano da Kewaye Yana Farin cikin Gayyatar Al-ummar musulumi zuwa gagarumar Lakcar Aure Mai Taken:
"MUHIMMANCIN ILMI GA MA'AURATA"
•Malami Mai Lakca:
-Al-Haafiz Sheik Al-kassim Umar Jibrin Hotoro.
•Malami Mai Ta'aliki:
-Sheik Abubakar Abdussalam Muhammad (Baban Gwale).
•Wadda za'ayi Kamar Haka:
•Rana: Gobe Jumu'a: 6/August/2015.
•Wuri: Masallacin Sa'ad Bin Abiy Wakkas dake Unguwar Zango Bayan Asibitin Murtala (Jikin gidan Nasir Zango) dake Kano.
Allah ya bada Ikon zuwa.
•Mai Gayyata: Mal. Al-kassim Abdurrahman (Al-Hawariyyun).
Basheer Journalist Sharfadi Abu Hafsah.
6/09/2015.
IDAN KANA BUKATAR A TALLATA MAKA HAJAR KA A WANNAN SHAFIN DA SAURAN SHAFUKAN MU KANA IYA TUNTUBAR MU TA WADANNAN HANYOYIN KAMAR HAKA:
Email: bjournalist55@hotmail.com
Phone No: 09035830253
Facebook: Basheer Journalist Sharfadi
Address: Ittihad Computer Centre, No 92 Daneji Kano
Sun | Mon | Tue | Wed | The | Fri | Sat |
1 | 2 | 3 | 4 | 5 | ||
6 | 7 | 8 | 9 | 10 | 11 | 12 |
13 | 14 | 15 | 16 | 17 | 18 | 19 |
20 | 21 | 22 | 23 | 24 | 25 | 26 |
27 | 28 | 29 | 30 | |||
ALLLAH YASAKA DA ALKHAIRI
ALLAH YASA KA DA ALKHAIRI
Allah yasaka da gidan aljanna fiddausi
Allah ba da lada