XtGem Forum catalog
Google69490f6862051cb8
google-site-verification: google69490f6862051cb8.htmlgoogle-site-verification: google69490f6862051cb8.htmlgoogle-site-verification: google69490f6862051cb8.htmlBasheer journalist sharfadi14

Basheer journalist sharfadi14.jpg6
Basheer journalist sharfadi 11 1
Maraba Da Zuwa Wannan
Shafi Mai Al-barka 1

☀ Zabi inda kake son shiga ☀
Menunks
→Home
→Akidojin Ahlussunnah
→Addinin musulunci (35)
→40 Hadith (50)
→Fadakarwa (120)
→Neman labarai (20)
→Shi'a Kafirci (50)
→Hadith (55)
→Khudubobi (24)
→Tarihin magabata (60)
→Raddi / Maida martani (99)
→Face book post (30)
→Monthly Archives (60)
→Tambaya da Amsa (20)
→Sahabban Annabi {s.aw} (50)
→Taskar maluman sunnah (25)
→Akidar Y'an Shi'a Dangane da Al'kur'ani
→Fassarar Usulussunnah (20)
→Sheik Ja'afar {Rahimahullah} (65)
→Sheik Abubakar Gumi {Rahimahullah} (30)
→Sheik Dr. Muhammad Sani R/Lemo
→Salafiyyah Network Nigeria (100)
→Adam Sani Abu-Umayrah (99)
→Salaf Ustaz (79)
→Malama Ummi Ahmad Katsina
→Malama Amina Saleh Mande
→Labarai (40)
→Nishadantarwa (10)
→Siyasar Nigeria (9)
→Vidio (33)
→Audio (66)
→Hotuna (120)
→Internet Cheat (90)
→Site Achieve
→Application (10)
→Games (8)
→About me (01)

Wannan shafin mallakarCoollogo com-1281358 3
Ne




SHAFI DON KARUWAR MUSULMI
1

Markaz Usman bin Affan gadon kaya kano

Uthman bin Affan gadon kaya kano

Mimbarin Islam Daga Uthman bin Affan gadon kaya kano

Uthmannn bin Affan

Markaz Usman bin Affan

Markaz Usman bin Affan

Sayyidina mu'awiyya R,A

Hausa Islamic

Jibwis nigeria qarqashin jagoran cin sheik imamu Ahlussunnah wal jaaama ah balalau

jibwis N.H.Q jos


Tafarkin tsira

Tarihin magabata

D.R umar labdo kano

D.R mansur sokoto

Taskar sunnah

Tafarkin Sunnah

Taskar sunnah 1

Da'awa Sunnah

Albani Agege

sanin madafa

Mumbarin musulunci

alhaji engnr

Musah musa

Koyar da ibada acikin hotuna

Tambaya da Amsa

Fatawoyi na mu'amala

Sunnah4u.blogspot.com

Esinislam.com

Shiga nan don ka xiyarci sheik ja'afar foundation

Hadith sahihah

Ahlussunnah

Al-jami'is sahih

Qur'an & Sunnah educational programme

Islam

Islam 2

hudubobin jumu@ daga rumbin nasir

tarihin magabata daga rumbin nasir

Mumbarin sunnah by basheer journalist

filkhair

islamic finder


sabaye cafe

Izala Ikon Allah

→Labarai

Sheik Aminu daurawa ya ziyarci sakatariyar qungiyar izala

Sheik Aminu daurawa ya ziyarci sakatariyar qungiyar izala
‪‬A safiyar Laraba 19 Ramadan Shahararren Malamin Sunnah kuma masanin tarihin Musulunci Sheikh Muhammad Aminu Ibrahim Daurawa ya kai ziyara Sakatariyar kungiyar Izala na jihar Gombe dan kara dankon zumunci tsakanin juna. Shugaban Majalisar Malamai na jihar Gombe Sheikh Abubakar Abdullahi Lamido, ya yabawa Sheikh Daurawa a bisa irin kokarin da yake na karantarwa, sada zumunci da kuma mutunta Malamai da yake na kungiyar Izala tun fara gabatar da Tafsirinsa a garin Gombe sama da shekaru goma sha bakwai. "Malam a baya in yazo gabatar da Tafsiri garin Gombe, sai ya bimu gida gida yana gaishemu a garin Gombe tare da bamu shawarwari kan ayyuka na addini da muke gabatarwa, babu abin da zamu ce masa sai addu'an fatan alheri" Inji Sheikh Lamido" A nasa bayanan Sheikh Daurawa yayi dogon bayani akan muhimmancin hadin kan musulmi bisa lemar Fadin Allah da Manzonsa, ya kuma yabawa kungiyar Izala kan kokari da take wurin karantar da mutane data shafe sama da shekaru talatin tanayi akan sanin hakikanin addini kamar yadda aka saukar, "Tun muna yara Muke ganin Malaman Izala suke karantar da Sunnah, gashi har mun taso mun tarar dasu a wannan aiki duk da gemunsu yayi fari tas a halin yanzu" Inji Sheikh Daurawa" Cikin tawagar da suka tarbi Shehin Malamin akwai Mataimakin Shugaban Kungiya na jihar Gombe Alhaji Sambo Billiri, Sheikh Abubakar Abdullahi Lamido (Shugaban Majalisar Malamai na jiha), Alhaji Maigari Usman Malala (Shugaban Agaji na Jiha), Alhaji Adamu D.O. Hinna (Sakataren Kungiya na Jiha), Alhaji Ibrahim Aliyu Maizare (Uban Kungiya na jiha), Alhaji Ibrahim Baba Suleiman (Shugaban Social Media na kasa), Tare da Sauran Shugabanni/Malamai/Yan Agaji da sauran wakilai a fadin jihar. Muna addu'an Allah ya bada ladan ziyara, ya kuma hada kan musulmi akan tafarkin fadin Allah da Manzonsa. Amin.
Back to posts
Comments:
[2014-12-21 08:21:06] yahooza hassan :

allah yasaka da alheri

[2015-10-09 17:22:36] bash getso :

alarakataki gona

[2017-03-27 13:34:11] Basiru Idris Yusif :

Allah Yakaremana Malaman Sunnah Aduk Inda Suke Amen


UNDER MAINTENANCE

Share|

Kaima shiga a tattauna da kai
* No boards.

Online: Guests: 5


→Ra'ayin jama'a game damu

 IDAN KANA BUKATAR A TALLATA MAKA HAJAR KA A WANNAN SHAFIN DA SAURAN SHAFUKAN MU KANA IYA TUNTUBAR MU TA WADANNAN HANYOYIN KAMAR HAKA:


Email: bjournalist55@hotmail.com

Phone No: 09035830253

Facebook: Basheer Journalist Sharfadi

Address: Ittihad Computer Centre,  No 92 Daneji Kano


MAI TALLA SHI KE DA RIBA


*Bayanan ka*
Browser din da ka hawo Mozilla

Kasar da kake

Adadin Maziyarta 423337

Adadin Wadanda Sukayi Comment 65691

A Wadanda Suka Shiga Tattaunawar Mu 54


Follow @bjournalist55
→Yi Adding Dina Ta Facebook
→Yi Like Na Dakarun Sunnah Page
→Yi Like Dina Ta Facebook

*Shafuka Masu Alaka Da Mu*

→Basheer Sharfadi wordpress
Basheer Sharfadi Blog Spot
UP
→Home

Basheer Journalist Sharfadi (Abu Hafsah)
ISLAMIC DATE
  • phpimg2.php?it&ic=yellow



  • Click to Sms
    Click to Call


    Basheer journalist sharfadi3
    Coollogo com-1281358