Insane
→HOME PAGE

Yadda zaka yi Downloading:
*Yadda zakayi Downloading Anan shine: In ka wuce wadannan rubutun akasa zaka ga foldoji se ka za6i Folder din da zaka shiga. Idan kuma sababbin dorowa ne idan kayi Kasa zaka ga an rubuta 'Sababbin Dorowa' a kasa kuma zaka ga Down Loading se kayi shike nan*

→Wa'azuz-zuka Audio.
→Khudubobi Audio
→Raddi Ga Sarkin Kogo
→Raddi Ga Yan Dariku
→Raddi Ga Yan Hakika
→Sheik Kabir Gombe Lectures
→Gudummuwar Sahabbai Seminar 2013 DR. Sani
→Wa'azuz-zukan Kasa na Jibwis

*Tafseer*
→DR. Sani R/Lemo 2014 Tafseer
→Sheik Kabir Gombe 2014 Complete Tafseer (Unguwar Rogo)
→Sheik Kabir Gombe 2014 Complete Tafseer (Savanna Bank)
→Sheik Kabir Gombe 2013 Complete Tafseer
→Sheik Kabir Gombe 2012 Complete Tafseer
→Sheik Kabir Gombe 2011 Complete Tafseer
→Sheik Kabir Gombe 2009 Complete Tafseer
→DR. Al'hassan Sa'eed Jos Tafseer
Sheik Muhd Bello Al'adamawiy Tafseer
→Barr, Is'haq Adam R/zaki Tafseer

*Karatut-tuka*
→Karatukan Sheik Ja'afar Audio MP3
→Tambayoyi 1000 Sheik Ja'afar (R)
→'Hudubobi 82' Sheik Ja'afar (R)
→Tuhfatul Iraqiyya Sheik DR. Sani R/Lemo
→Al'Ubudiyya Sheik DR.Sani Umar R/Lemo
→Karatukan Sheik Albani Zaria MP3
→Muwadda Sheik Abubakar (Baban Gwale)
→Hiqbah Sheik Abdulmudallib Triumph
→Mukhtasaru Siratur Rasul Sheik Ja'afar (R)
→Arba'una Hadith Sheik Ja'afar (R)
Riyadussalihin Sheik Ja'afar (R)
→Kashfush-Shubuhat' Sheik Ja'afar (R)
→Sifatus-Salah Sheik Ja'afar (R)
→Bulugul Maram' Sheik Ja'afar (R)
→Ahkamul Jana'iz Sheik Ja'afar (R)
→Adabul Mufrad Sheik Al'Qassim Hotoro
→Minhajil Muslim Sheik Muhd Sani Kurna
→Bulugul Maram Sheik Muhd Sani Kurna
→Shmaa'Il Sheik DR. Rabi'u R/Lemo
→Manzuma Sheik Muhd Sani Kurna


Sababbin Dorowa
Tsumagiyar Kan Hanya Kashi na 2


An Yi Walkiya:- Sheik Abubakar Abdussalam (Baban Gwale),


Daga Kin Gaskiya Sheik Musa Yusuf Asadus Sunnah


Tsumagiyar Kan Hanya Kashi na 1 Sheik Kabir Bashir Abdul Hamid


Tattaunawar Malmuna Kano a Gidan Radio


Raddin DR. Ahmad Bamba Akan Yan Tijjaniyya,


Hakikanin Hakika Sheik DR. Rabi'u Umar R/lemo,


Raddi Ga Yan Tijjaniyya Sheik Abdallah G/kaya 02


Raddi Ga Yan Tijjaniyya
Sheik Abdallah G/kaya



Raddi ga Yan Tijjaniyya Sheik DR Sani R/Lemo,


Zagin da Yan Tijjaniyya suka yiwa Annabi (s.a.w) a Kano,


Mukabalar Sheik Al'Kasim Hotoro da Sarkin Kogo


KIFI NA GANIN KA MAI JAR KOMA Kasi na 1 Sheik Kabir Kofar wambai,


KIFI NA GANIN KA MAI JAR KOMA Kashi na 2

1- gabatarwa daga Sheikh Lawal Abubakar G/kaya



2- lakcar awa daya da kwata daga bakin matashin dalibin ilimi M.Kabir ibn Bashir k/wambai

3- Ta"aliki daga bakin malamai


KIFI NA GANINKA MAI JAR KOMA KASHI NA 3


KIFI NA GANINKA MAI JAR KOMA KASHI NA HUDU (4)


KIFI NA GANINKA MAI JAR KOMA KASHI NA BIYAR (5)


KIFI NA GANIN KA MAI JAR KOMA Kashi na Shida

Kifi na Ganinka mai Jar Koma kashi na Bakwai 7


Kifi Na Ganin ka N0 08


Kifi Na Ganin ka N0 09


Kifi na Ganinka 10


KURA DA FATAR AKUYA Sheik Muhd Rabi'u Umar R/lemo


Mukabala tsakanin Ahlussunnah da yan kogo yaran Audu wazirin shi'a,


Mukabala tsakanin Ahlussunnah da yan kogo yaran Audu wazirin shi'a (mukabala ta 2)


GA WANI ABU AKAN MATAR SARKI
Kashi na 1 Sheik Abubakar Abdussalam (Baban Gwale),



GA WANI ABU AKAN MATAR SARKI Kashi na 2


Ga wani Abu Akan Matar Sarki Kashi na Uku 3


Sha-shancin AuduJabberi
Sayyadi Usman
Imsaku


Muhallabi
Shirmen sarkin bacci ga Ibnul arabee


Yakai??????????


Shi Audu Gargajiya yake Karewa ba Addini ba


karyar jabberi


Bayani akan jirgin CAN


DR. Abdullahi Saleh Pakistan Kaduna Seminar 2015.


Sheik Habibu Yahaya Kaura Kaduna Seminar 2015.


BARISTA JIBIA Kaduna Seminar 2015


DR PAKISTAN Kaduna 2015


Sheik Abubakar Abdussalam Baban gwale 1 Kaduna Seminar 2015


Sheik Abubakar Abdussalam Baban Gwale 2 Kaduna Seminar 2015.


Ustaz IbrahiM Baba Sulaiman



→Labarai

Hudubar masallacin jumu'a na uthman bin Affan dake gadon kaya kano ta ranar jumu'a 29/8/2014

Hudubar masallacin jumu'a na uthman bin Affan dake gadon kaya kano ta ranar jumu'a 29/8/2014
A Yau Limamin masallacin ne Sheik Ali Yunus ne Ya gabatar da huduba inda ya fara da godiya, yabo, kirari, da jinjina ga Allah Madaukakin Sarki, ya kuma yi salati ga fiyayyeh halitta da sauran sahabbai. Daga nan Yayi bayani da tsokaci kan abubuwan da suka shafi cututtuka da yaduwarsu a cikin al'umma inda ya kawo misali da cuta ta kusa kusannan (Ebola) ya kuma kawo ayoyi da hadisai na fiyayyen halitta (S.A.W). Daga nan yayi bayanin cewa Addinin Musulunci addinine da wayewa wanda yake da rigakafi tun jimawa tun kafin a haifi kakannin wanda suke ikiran kariya da riga kafi ya kawo misalai da dama daga ciki akwai. 1. Hani da Manzon Allah (S.A.W) Yayi dangane da yin bawali ko bahaya a inuwa, hanyar da jama'a ke wucewa da kuma ruwa mara tafiya. 2. Umarni da Manzon Allah (S.A.W) yayi akan kare fuska yayin da mutum zai yi atishawa. 3. Cire abin sha da yin numfashi a wajensa da sauransu. Wadannan kadanne daga cikin hanyoyin kariya daga yaduwar cuta. Daga Karshe Yayi Addu'ar Allah ya tsare mu daga wannan cuta, ya kuma yayewa wadanda ta shafa ya amintar da mu a duk inda muke.......
Back to posts
Comments:
[2014-08-29 08:22:33] najeeb :

Allah yasaka da alkhairi

[2014-08-29 19:10:57] Alh. dahiru :

Allah yabada lada

[2014-08-30 10:34:32] Sunusi Abba :

Ameeeeeen ya Allah

[2014-09-27 11:28:10] TASIU ALIYU BEBEJI AS-SALAFY :

KHAIRAN

[2014-12-30 05:50:08] Adamu sarki :

Allah ya saka da Alkhayri


UNDER MAINTENANCE

Share|

Kaima shiga a tattauna da kai
* No boards.

Online: Guests: 2


→Ra'ayin jama'a game damu

 IDAN KANA BUKATAR A TALLATA MAKA HAJAR KA A WANNAN SHAFIN DA SAURAN SHAFUKAN MU KANA IYA TUNTUBAR MU TA WADANNAN HANYOYIN KAMAR HAKA:


Email: bjournalist55@hotmail.com

Phone No: 09035830253

Facebook: Basheer Journalist Sharfadi

Address: Ittihad Computer Centre,  No 92 Daneji Kano


MAI TALLA SHI KE DA RIBA


*Bayanan ka*
Browser din da ka hawo Mozilla

Kasar da kake United States

Adadin Maziyarta 661551

Adadin Wadanda Sukayi Comment 65691

A Wadanda Suka Shiga Tattaunawar Mu 54


Follow @bjournalist55
→Yi Adding Dina Ta Facebook
→Yi Like Na Dakarun Sunnah Page
→Yi Like Dina Ta Facebook

*Shafuka Masu Alaka Da Mu*

→Basheer Sharfadi wordpress
Basheer Sharfadi Blog Spot
UP
→Home

Basheer Journalist Sharfadi (Abu Hafsah)
ISLAMIC DATE
  • phpimg2.php?it&ic=yellow



  • Click to Sms
    Click to Call


    Basheer journalist sharfadi3
    Coollogo com-1281358