A karo na farko sarkin kano ya jagoranci sallar juma'a a babban masallacin garin
A karo na farko maimartaba sarkin kano Sheik #sunusi l sunusi ya jagoranci sallar jumu'@ a babban masallacin garin wanda shekaru da dama da suka wuce sara kuna suka dena jan sallah amma a wannan karan sarkin ya kar6i ragama inda ya gabatar da huduba inda yayi jan hankali akan aikata al-khairi da kuma yadda #Allah yake ru6anya lada ga masu aikin al-khairi sarkin yayi huduba ne a cikin yaren larabci.
A raka'a ta farko ya jawo cikin suratu zumar inda yayi karatu me tsawo sannan ya dora a raka'a ta biyu
mutane da dama sun fito domin kallon sarkin wanda ya fita akan doki daga fadarsa zuwa masallacin wanda yake a jikin fadar sa.
...................................................
Report = by basheer journalist sharfadi
Created at 2014-06-20 04:55:25
Back to posts
UNDER MAINTENANCE
http://anh-sex-lon-con-trinh.sextgem.com