Sheik Aminu Ibraheem daurawa ze gabatar da gagarumar lakca ranar jumu'a 5/9/2014
Sanarwa! Sanarwa!! Sanarwa!!
In sha Allahu ranar jumu'a mai zuwa 5/9/2014 Shahararran malamin Addinin musuluncin nan Na Na Africa dama duniya baki daya
Sheik Aminu Ibrahim Daurawa kano
ze gabatar da wata gagarumar lakca dan gane da sahabbai za'ayi wannan lakca ne kamar haka
Rana:- jumu'a 5/8/2014
Wuri:- masallacin Sheik Aminu daurawa na Abubakar hussain dake Fagge plaza kano
Lokaci:- magriba zuwa isha
Allah ya bada ikon zuwa
Created at 2014-08-30 11:21:00
Back to posts
UNDER MAINTENANCE