GYARAN GIRA DON KWALLIYA !! (Anas Assalafiy Fagge)
Gyaran gira da sunan ado ko kwalliya wata dabi'ace da ta zama ruwan dare wajen matan musulmi, sedai kuma kash !!! Addinin musulunci be aminta da wannan adon ba, matukar dai za'a aske wani abu a jikin girar domin ayi shaping dinta.
Imamul-Bukhary da Muslim sun fitar da hadisi daga Abdullahi dan Mas'ud Allah ya kara masa yarda yace : " Manzon Allah alaihis-salatu was-salam ya tsinewa mace me 'karin gashi da wacce aka 'kara mata, da mace me aske gira da wacce aka aske mata da masu kankare hakorinsu don suyi wushirya ".
Allah ya kiyashemu.
Anas Assalafy Fagge
19/Ramadan/1436 A.H
06/07/2015
IDAN KANA BUKATAR A TALLATA MAKA HAJAR KA A WANNAN SHAFIN DA SAURAN SHAFUKAN MU KANA IYA TUNTUBAR MU TA WADANNAN HANYOYIN KAMAR HAKA:
Email: bjournalist55@hotmail.com
Phone No: 09035830253
Facebook: Basheer Journalist Sharfadi
Address: Ittihad Computer Centre, No 92 Daneji Kano
Da Kyau Mun Gode
nun gode
Munji munagodiya
Can I just say what a reduction to seek out somebody who actually is aware of what theyre speaking about on the internet. You undoubtedly know the best way to convey a problem to light and make it important. More folks need to learn this and understand this facet of the story. I cant imagine youre no more well-liked because you definitely have the gift. http://hellowh984mm.com
format for writing a history research paper <a href="http://researchpaper.store">research paper</a> issues to write a research paper on <a href=http://researchpaper.store>research paper</a>