WANI AIKI SE TIJJANIYYA !! (Anas Assalafiy Fagge)
A baya malaman sunnah sunyi ta kokarin wayar da Kan mutane dangane da kafircin dake cikin darikun sufaye amma se ake ganin Kamar sharri akeyi musu, amma yanzu gashi suna bayyanawa da kansu.
'yan uwa wannan ta'asa da aka tafka akan fiyayyen halitta hankalin duk wani mai Imani ya tashi, a gurin duk dan tijjaniyya ba komai bane ! Domin an karantar dasu duk girman laifi idan sukayi matukar dai suna Kan darikar tijjaniyya ba komai bane ! GA misali akan hakan :
1- yazo cikin littafin " RIMAHU HIZBIR-RAHEEM " daga shehu tijjani Yana fewa : " babu wani mutum daze shigar da dukkan mabiyansa aljannah ba tare da hisabi ko azaba ba koda kuwa sunyi ko wane irin zunubi sabonsu ya Kai matuka se ni kadai "
a duba littafin : Rimahu hizbir-raheem (2/143) da littafin : Addurrah (1/51)
Ga dukkan me lura zaiga yadda tijjani ya fifita kansa akan kowa, ta yadda ya kore babu wani daya Isa a duk halittu yayi wannan abu daya fada inba Shiba, tambayar anan Ina Annabi alaihis-salatu was-salam?
Kaga ashe Abdul inyass bashi ya fara irin wannan katobarar ba,
Allah ka tsaremu dukkan kafirci da bid'o.
Anas Assalafiy Fagge (Turakin Sa'in Fika).
IDAN KANA BUKATAR A TALLATA MAKA HAJAR KA A WANNAN SHAFIN DA SAURAN SHAFUKAN MU KANA IYA TUNTUBAR MU TA WADANNAN HANYOYIN KAMAR HAKA:
Email: bjournalist55@hotmail.com
Phone No: 09035830253
Facebook: Basheer Journalist Sharfadi
Address: Ittihad Computer Centre, No 92 Daneji Kano