Zancen Zuci (Basheer Journalist Sharfadi & Abduul-Jabbar Nasiru Kabara Audu Wazirin Shi'a)
Da. Yake Mutumina ya tsotso shaci fadi Idan kana sauraron sa zaka yi ta cin karo da Irin wadan nan shaci fadi wataran ma sai kaji mutumin Ya Koma Dan Tasha yana ta ruwan Ashariya!!
ME YA JAWO NA KE WANNAN MAGANA??
Amsa: Tunawa nayi da wata magana da. Mahaifin Sarkin Kogo yayi.
Da ta rayawa Nasirere Yana cikin yabon Sidi Abdul-kadir ® sai Nasiru yace:
"Kana a Kanon Ka Ko Katsina Zaman Bagadaza Baya hana Yaji ka Ya Ganaka Ko A Ina"
A wani gun kuma Amirul-Jaishi yace:
"Ba Dan Jin Kunyar Allah ba Da sidi Abudl-kadiri da ya zo da Aljannah kowa na duniya ya shiga duk tarin zunuban su kowa Abdulkadir ya shafe masa su. Amman Sai dai yayi hakan amman ga Iya daliban sa"
Nasir Kabara ya kara da cewa:
"Banda Sidi Abdul-kadiri waya isa yayi haka??
Yan Kowaye (Na Zamaninsa / Daliban sa) suna: Uhmmm Kaji manya.....................
Sai na Tuno da Yan Kowaye na Gogaggen Mai wa'azi Mal. Audu Kabara. dan Allah ku auna Da Da Uban ku gani daman Al-basa ce ta yo Halin ruwa!
Dan Allah meye Matsayin wadannan maganganun da kuma wanda yayi su??
Ni kam Basheer Nace: Billahil-Lazi La Ila Ha Illa Huwa Kahirci na.......
Wai Daman Akidar Gidan Su Mal. Waziri ce Akidar Shi'a??
Amsa: A'a ni Basheer Bance ba sai dai fa ku sani a Tarihin Gidan su ba'a saka Sunan Abubakar da Umar da Usman tun tsoho yana raye har Izuwa yau. Ko mai ya jawo hakan??
Idan kuma akwai ko acikin Jikokina Na Kalubalanta a gayamin!
Zance Zuci............
Abban Hafsah 2015.
IDAN KANA BUKATAR A TALLATA MAKA HAJAR KA A WANNAN SHAFIN DA SAURAN SHAFUKAN MU KANA IYA TUNTUBAR MU TA WADANNAN HANYOYIN KAMAR HAKA:
Email: bjournalist55@hotmail.com
Phone No: 09035830253
Facebook: Basheer Journalist Sharfadi
Address: Ittihad Computer Centre, No 92 Daneji Kano
Jiya naji Qanensa mai irin Aqidarsa yan sukar kasa Saudiyya, yana cewa basu dauki ran Musulmi komai ba!
Allah ya kyauta