ME NENE YA WAJABA AKAN MARA LAFIYA ? (Basheer Hassan Kurawa)
Insha Allah zamu kawo muku abubuwanda ya kamata da wadanda basu kamata ba ga mutane suyi tun fara rashin lafiya har zuwa mutuwa.
IDAN BA LAFIYA ME YA KAMATA MUTUN YAYI ?.
1-Yadda da hukuncin Allah da hakuri da kaddara da kyautata zato ga Allah.
2-kasan cewa tsoran azabar Allah da fatan rahamar sa.
3-idan cuta tai tsanani ba'a batan mutuwa.
4-idan yanada bashi yayi gaggawar biya ko yayi wasiya abiya masa.
5-yin wasiya ga wanda suke da gadan sa da wanda basuda Shi.
6-ya halatta ya bayar da kaso daya bisa uku karya wuce haka.
7-bai hatta ya raba gadan sa da kansa ba.
8-bai halattaba yace kar abawa daya daga cikin wadanda zasuci gadansa ba komai.
9-yin wasiya akan idan ya mutu duk abinda za ayi masa ayi akan sunna ingattaciya.
INSHA ALLAH ZAMU CIGABA DA KAWO MUKU ABUBUWAN DA YAKAMATA YAYI KAFIN MUTUWA DA BAYAN MUTUWA.
Dan uwanku Bashir Hassan Bashir
Tambaya ko karin bayani 249992933374
IDAN KANA BUKATAR A TALLATA MAKA HAJAR KA A WANNAN SHAFIN DA SAURAN SHAFUKAN MU KANA IYA TUNTUBAR MU TA WADANNAN HANYOYIN KAMAR HAKA:
Email: bjournalist55@hotmail.com
Phone No: 09035830253
Facebook: Basheer Journalist Sharfadi
Address: Ittihad Computer Centre, No 92 Daneji Kano