Google69490f6862051cb8
google-site-verification: google69490f6862051cb8.htmlgoogle-site-verification: google69490f6862051cb8.htmlgoogle-site-verification: google69490f6862051cb8.htmlBasheer journalist sharfadi14

Basheer journalist sharfadi14.jpg6
Basheer journalist sharfadi 11 1
Maraba Da Zuwa Wannan
Shafi Mai Al-barka 1

☀ Zabi inda kake son shiga ☀
Menunks
→Home
→Akidojin Ahlussunnah
→Addinin musulunci (35)
→40 Hadith (50)
→Fadakarwa (120)
→Neman labarai (20)
→Shi'a Kafirci (50)
→Hadith (55)
→Khudubobi (24)
→Tarihin magabata (60)
→Raddi / Maida martani (99)
→Face book post (30)
→Monthly Archives (60)
→Tambaya da Amsa (20)
→Sahabban Annabi {s.aw} (50)
→Taskar maluman sunnah (25)
→Akidar Y'an Shi'a Dangane da Al'kur'ani
→Fassarar Usulussunnah (20)
→Sheik Ja'afar {Rahimahullah} (65)
→Sheik Abubakar Gumi {Rahimahullah} (30)
→Sheik Dr. Muhammad Sani R/Lemo
→Salafiyyah Network Nigeria (100)
→Adam Sani Abu-Umayrah (99)
→Salaf Ustaz (79)
→Malama Ummi Ahmad Katsina
→Malama Amina Saleh Mande
→Labarai (40)
→Nishadantarwa (10)
→Siyasar Nigeria (9)
→Vidio (33)
→Audio (66)
→Hotuna (120)
→Internet Cheat (90)
→Site Achieve
→Application (10)
→Games (8)
→About me (01)

Wannan shafin mallakarCoollogo com-1281358 3
Ne




SHAFI DON KARUWAR MUSULMI


→Koma Saman Shafi

→Labarai

HANTSI..... SHIRIN FITSARA NA RAI DANGIN GORO

HANTSI..... SHIRIN FITSARA NA RAI DANGIN GORO

Shirin 'RAI DANGIN GORO' hmmmm . . . !!!

Idan malamanmu na addini baza su yunkura ba wajen
samun wani malami zakakuri, mai zalaka da zai dinga
karanto 'SIRAH' ko dai wani littafin na daban mai dauke da
tarihin rayuwar Annabi (saw), iyalansa, sahabbansa da
yakokin da akayi don daukaka addinin Allah, domin maye
gurbin ko janye tunanin al'ummarmu daga wancan layin
na gangan, shirin da kullum yake gafalantar, shashantar,
dakilar, gurbatar da tunanin iyaye mata (musamman
matasan iyaye 'yan wajejen 25. . .30 . . .40 . . . haka).
Hakika shirin ya damfaru da zukatan al'ummar da a
matakin shekaru yakamata ace sun mai da kai tare da
bada himmarsu kacokan kan kalubalen da yake tunkararsu
kuma yake zame musu barazana a rayuwa wato samun
'SAHIHIYAR KO INGATACCIYAR TARBIYYAR
MUSULUNCHI da YAKIN NEMAN ILIMIN ADDINI DANA
BOKO domin aiki dashi ba don aikatau dashi ba (ina fatan
an gane bambancin aiki da aikatau).
Wasu lokutan baya Mal. Aminu Ibrahim Daurawa yayi wani
shirin tarihin sahabbai a Freedom FM, shirin ya samu
karbuwa sosai, akwai shirin Mal. Saminu Yakasai na 'AIKI
DA LURA' koda yake shirin yafi armashi da samun dimbin
masu sauraro lokacin da yake RAHAMA FM, kafin ya
sauya wajen aiki zuwa Wazobia FM. Ire-iren wadannan
malamai masu zalakar harshe da iya sarrafa shi irin na
wancan ISA mai shirin RAI DANGIN GORO, su yakamata su
kara yunkurowa da dimbin shirye-shiryen addini masu
kayatarwa don dasa tarbiyya da yad'a ilimi ga miliyoyin
al'ummar da shirin RAI DANGIN GORO ya d'amfaru kuma
yake kara cigaba da samun tasiri a zukatansu, gaskiya
al'umma sun jefar da GASKE sun rungumi GAN-GAN. Kada
kuso kuga yadda shirin ke sanya matasa rawar jiki da
dauki a kowacce safiya.
Duk mai sanya idanu akan iyalansa da mai sanya kunnuwa
ga hirarrakin da matan gidajenmu da yaranmu matasa
mazansu da matansu, zaiji yadda suke haddace sidira
bayan sidira, shafi bayan shafi na littafin GAN-GAN da ake
karantowa a shirin RAI DANGIN GORO na karfe 9:30 -
10:00 na kowacce safiya a wata kafar watsa labarai dake
zangon FM.
HATTARA DAI MAGIDANTA, AIKACE-AIKACEN GIDA SUNA
SAMUN TAZGARO A WANNAN LOKACIN.
Kuma wani abin takaici shine, akwai shirin addinin
musulunchi na Dr. Aliyu Isa Fantami da yake biyo bayan
shi wancan watsattsen shiri na RAI DANGIN GORO da
misalin 10:00, wato da zarar 10:00 tayi dai-dai da fara
sauraron Dr. Fantami sai kaga gayyar sauraron RAI
DANGIN GORO ta watse, wasu kuma kashe radio ma suke
kwata-kwata.
KAI CO ! KAI CO !! KAI CO !!!

Back to posts
Comments:
[2015-09-24 00:25:34] Yusuf Adam :

Wannan zance naka haka yake. Kuma abin takaicin ma shine. Shirin bai tsaya a iya mata ba. Hadda maza magidanta. Ko kunya basaji

[2015-10-14 07:06:14] Umar sale :

Gaskiyane

[2016-07-10 00:20:33] M sharif :

Shawara shine malamanmu su samar da wani fili kmr irinsu aiki da lura ko kundin tarihi,a daidai lokacin da ake gabatar dashi wannan shirin,insha Allah a haka za a janye hankalin mutane daga kan wancan layin.

[2015-11-23 23:51:51] IDRIS UMAR KUNYA :

ALLAH YAKIYAYE

[2015-12-13 00:07:35] umar bulama mustapha :

Gaskiya wannan abin takaici ne saboda abin yawuce yara har manya tsoffi wlh jiran lokacin farawa sukeyi Allah ya kwanta .

[2015-12-23 00:17:59] insaf :

Allah y kyauta

[2017-01-18 22:18:35] umar farouq :

hmmmmmmm


UNDER MAINTENANCE

Share|

Kaima shiga a tattauna da kai
* No boards.

Online: Guests: 4


→Ra'ayin jama'a game damu

 IDAN KANA BUKATAR A TALLATA MAKA HAJAR KA A WANNAN SHAFIN DA SAURAN SHAFUKAN MU KANA IYA TUNTUBAR MU TA WADANNAN HANYOYIN KAMAR HAKA:


Email: bjournalist55@hotmail.com

Phone No: 09035830253

Facebook: Basheer Journalist Sharfadi

Address: Ittihad Computer Centre,  No 92 Daneji Kano


MAI TALLA SHI KE DA RIBA


*Bayanan ka*
Browser din da ka hawo Mozilla

Kasar da kake United States

Adadin Maziyarta 251757

Adadin Wadanda Sukayi Comment 65691

A Wadanda Suka Shiga Tattaunawar Mu 54


Follow @bjournalist55
→Yi Adding Dina Ta Facebook
→Yi Like Na Dakarun Sunnah Page
→Yi Like Dina Ta Facebook

*Shafuka Masu Alaka Da Mu*

→Basheer Sharfadi wordpress
Basheer Sharfadi Blog Spot
UP
→Home

Basheer Journalist Sharfadi (Abu Hafsah)
ISLAMIC DATE
  • phpimg2.php?it&ic=yellow



  • Click to Sms
    Click to Call


    Basheer journalist sharfadi3
    Coollogo com-1281358

    Pair of Vintage Old School Fru