----------------------------------------
Wani guy ne yaje gidan iyayen budurwarsa domin yagaidasu
bayan yasauka aka kaishi a palon gidan sai mahaifiyarta tashigo suka gaisa bayan sun gaisa sai aka kawo masa cin-cin.
Yace yakoshi bazai ciba akayi akayi dashi yace shifa yakoshi amma acikin zuciyarsa yana son yaci
sai aka kira budurwar tasa acikin gida tadau tsawon lokaci bata dawoba sai guy ya yanke shawarar yadibi wannan cin-cin din yayi guzuri
sai kawai yasanya cin cin din acikin hularsa bayan tadawo sai yace shi zaije gida sukayi sallama bayan yafito a tsakiyar gidan sai igiyar shanya ta kade masa hula sai kawai akaga cin-cin yana fitowa acikin hular gut din.
Budar bakinsa keda wuya sai yace ah yau kuma ruwan cin-cin akeyi???
Hahahahahahahahahha
wuta sallau.
::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::
wata buduruwa ce tana zance da saurayinta wanda take mutukar so da jin nauyinsa sai kaninta karami yazo yace yaya ina abinci na? sai tace kaje yana kicin ka dauka sai yace ba daga kicin din nake ba naga baba yana can yana lashe tukunya....wannan Abin kunya.in ke ce / kaine ya zaki / Ka yi??
MUNAFUNCI DODO NE!! (Basheer Journalist Sharfadi)
-Allah ka Jikan Mal. Ja'afar Ka Gafar ta masa.
•Wato duk wadanda sukayi gaba da Sunnah a Hankali sai Allah ya tozarta su Daya bayan Daya. a Lokacin Su Mal. Ja'afar wannan Mutumin Dan Cakare sune na gaba gaba cikin gaba da Adawa ga Sunnah.
•Suka matsa kora suka danna. Su Idan za'a daka a Tona su sune yan "INNA HA HUNA KA IDUNA" Duk wani abu na cigaban sunnah a hadu dasu a Dakile shi.
•In sunnah sunyi Masallaci Ko Islamiyya sune kan gaba wajen Murkushewa. Kushe Sunnah a Masarauta sune. Kai abinda ya wuce Inda kake tsammani ma. Ga duk mai sauraron Mal. Ja'afar Baya bukatar wani Karin bayani akan sa.
•TAFIYA SANNU SANNU KWANA NESA•
-Da yake Munafunci dodo ne sai gashi mutumin a Junan su ta hado su. Kun sansu Malaman Bidi'a kullum mai zasu samu shine a gaban su. "Kashin Miyar su" Bayan da aka yiwa Dan Cakare nadin wazirin Kano wanda cikin wasu yan tsirarun Lokaci kafin mukamin ya tabbata sai aka tumbike shi. Oh a Junan su fa Yan Bidi'ar.
-Shi fa Malamin Bidi'a bai Yarda Allah ke bada Mulki ba. Kuma shike Hanawa ba. Sai ga Mutumin Ka ya fito yana wadan su maganganun wadanda hakika sun kauce hanya. Ko Nima Dan Karamin Dalibi daga cikin Daliban Daliban Daliban Daliban su Mal. Ja'afar nace Tsoho ka kwaso nace da'akwai kusa kurai ku nutsu kuji bayan rashin Tauhidi ma. Fassara ayoyin ma an kauce To Nima dan Primary kenan na gano hakan Ina kuma ga su Mal. Kabiru K/wambai Ko Su Mal. Anass Assalafiy Fagge.
•Yayi wadannan Maganganu ne bayan Rasuwar Sarkin Kano Marigayi Alh. Ado Bayero.
*Kar Dai na cikaku da surutu danna ka saurara kayi Al-kalanci Da Kanka:
http://basheerjournalistsharfadi.xtgem.com/files/Dan%20Cakare%20Journalist%20Sharfadi?xthotlink=KksRHhdVXAoECBFCVFpeXBsBUgYMCgx4eXp3dHxyfDtzfnFuLiErNXNpIG5kZG16YGl1bWVocVNQTFtVR10a
*Wai Abban Hafsah Ina Ka nemo wannan maganar ne. kada suce kayi masa sharri fa?? Kasan Mutanen!
*Eh Haka ne Amman fa Jaridar Aminiyya ta bada Rahoton Don Haka In karya nayi Itama Tayi Karya.
*A Ina Ta bada Rahoton??
*Topa! Irin wannan Titsiye haka!! To Ai shi Abban Hafsah baya Kwansa sai da Zakara danna Kasa ka karanta rahoton da Jaridar ta fitar a shafinta:
Http://www.dailytrust.com.ng/aminiya/index.php/mayan-labarai/6271-masu-son-sarki-ado-ya-mutu-ne-suka-raba-ni-da-mukamin-wazirin-kano-sheikh-nasir
-In ka karanta ka fadamin Ra'ayin ka akai.
Basheer Journalist Sharfadi Abu Hafsah.
29/Shawwal/1436. = 06/August/2015.
IDAN KANA BUKATAR A TALLATA MAKA HAJAR KA A WANNAN SHAFIN DA SAURAN SHAFUKAN MU KANA IYA TUNTUBAR MU TA WADANNAN HANYOYIN KAMAR HAKA:
Email: bjournalist55@hotmail.com
Phone No: 09035830253
Facebook: Basheer Journalist Sharfadi
Address: Ittihad Computer Centre, No 92 Daneji Kano
Sun | Mon | Tue | Wed | The | Fri | Sat |
1 | 2 | 3 | 4 | 5 | ||
6 | 7 | 8 | 9 | 10 | 11 | 12 |
13 | 14 | 15 | 16 | 17 | 18 | 19 |
20 | 21 | 22 | 23 | 24 | 25 | 26 |
27 | 28 | 29 | 30 | |||
Bbbbbbb
Najidadin amsamin tayardanayi ka mutuwar ado bayaro
ALLAH YASAKA DA ALKHAIRI MALAM BASHIR.
Allah yasaka da alkhairi
Allah yakara wadatamu da irinku
ALLAH YA TAI MAKI SUNNAH DA AHLUL SUNNAH ADUK INDA SUKE AFADIN DUNIYA Amin
Allah yajikan ka malam Allah yasa mu adanshinku Ameen!!!!