The Soda Pop
Google69490f6862051cb8
google-site-verification: google69490f6862051cb8.htmlgoogle-site-verification: google69490f6862051cb8.htmlgoogle-site-verification: google69490f6862051cb8.htmlBasheer journalist sharfadi14

Basheer journalist sharfadi14.jpg6
Basheer journalist sharfadi 11 1
Maraba Da Zuwa Wannan
Shafi Mai Al-barka 1

☀ Zabi inda kake son shiga ☀
Menunks
→Home
→Akidojin Ahlussunnah
→Addinin musulunci (35)
→40 Hadith (50)
→Fadakarwa (120)
→Neman labarai (20)
→Shi'a Kafirci (50)
→Hadith (55)
→Khudubobi (24)
→Tarihin magabata (60)
→Raddi / Maida martani (99)
→Face book post (30)
→Monthly Archives (60)
→Tambaya da Amsa (20)
→Sahabban Annabi {s.aw} (50)
→Taskar maluman sunnah (25)
→Akidar Y'an Shi'a Dangane da Al'kur'ani
→Fassarar Usulussunnah (20)
→Sheik Ja'afar {Rahimahullah} (65)
→Sheik Abubakar Gumi {Rahimahullah} (30)
→Sheik Dr. Muhammad Sani R/Lemo
→Salafiyyah Network Nigeria (100)
→Adam Sani Abu-Umayrah (99)
→Salaf Ustaz (79)
→Malama Ummi Ahmad Katsina
→Malama Amina Saleh Mande
→Labarai (40)
→Nishadantarwa (10)
→Siyasar Nigeria (9)
→Vidio (33)
→Audio (66)
→Hotuna (120)
→Internet Cheat (90)
→Site Achieve
→Application (10)
→Games (8)
→About me (01)

Wannan shafin mallakarCoollogo com-1281358 3
Ne




SHAFI DON KARUWAR MUSULMI
Maraba da zuwa wannan 6angare na
sheik Abubakar mahmud gumi (Rahimahullah)
Sheik gumi
Wanda wannan 6angare ze dinga zuwa muku kai tsaye daga dan uwanku
Lawal Mamman Bilbis
1979895 464683747008234 2121258314242661027 n
Kuna iya bin M. Lawal Mamman Bilbis ta shafin facebook
Wanda ya tsara ya kuma shirya
Basheer journalist sharfadi {Abu Hafsat}
Asha karatu lafiya


Gaskiyar maganar cewa wai malam yace siyasa tafi sallah?
(FATAWOYIN SHIEKH ABUBAKAR GUMI)
.
Gabatarwa
.
Alhamdulillah, wassalatu wassalamu ala Rasulillah.
.
Da farko ina mai farawa da godiya ga Allah Wanda Shine Ya azurta mu da wannan katafaren malami a wannan nahiya tamu wanda karantarwar sa ta karade Nigeria dama duniya gaba daya wato margayi Mallam Abubakar Mahmud Gumi, malami da yayi kokari kwarai da gaske ganin an kadaita Allah a wajen bauta ya kuma kori Bid'ah da shirka a wannan nahiyar tamu.
.
Muna rokon Allah Ya saka masa da mafificin alkhairin Sa, Allah Ya kai rahama a kabarin mallam Ya kuma albarkaci zuri'ar da ya bari.
Bayan haka ina mika godiya da jinjina ga shehin malami wato Malam Musa Lawal Funtuwa wajen kokarin da yayi na tattaro wasu daga cikin fatawoyin da aka yiwa Malam a lokacin da yana raye.
.
Malam yayi kokari kwarai da gaske wajen tsara fatawoyin ta yadda kowa zai karanta kuma ya fahimta.
.
Muna rokon Allah ya saka masa da alkhairi.
.
Insha Allahu zamu cigaba da kawo maku fatawoyi da amsar su daya bayan daya kamar yadda malam ya rubuta.



(FATAWOYIN SHIEKH ABUBAKAR GUMI)
.
Fatawa ta (1)
.
TAMBAYA: Wai idan mutum ya riga yayi kalmar shahada wajen mutuwa, ko ya mutu ba zai ru6e ba?
.
AMSA:-
.
A'a, akwai dai wadanda akace ba su ru6ewa, su ne Annabawa, da masu karantar da mutane, da mai kiran sallah.
.
Dafatan Allah Ya sa mu daga cikin su.


Koma saman shafi

→Labarai

FADAKARWA GA MASU SHIGA FACE BOOK . (Mal.Aminu Ibrahim Daurawa)

Face book wata hanya ce ta gani, da saurare, da karantawa, da rubutawa, da yadawa. . ka tabbatar, da jinka da ganin ka, da rubutunka, da karantawarka, da abinda ka yada, Allah zai tambayeka ranar Alkiyama, . Wasu suna ganin tunda su kadai, suke kamar babu, mai ganin su sai suyi abinda suka ga dama, alhalin Alllah yana ganin su. . ga shawarwari domin amfanuwa: . Na daya, mu kiyaye idanuwanmu daga kallon batsa, . Na biyu Umarni da kyawawan aiyuka da hani da munana . Na uku duk abin zamu rubuta mu tabbatar da muna da cikkakiyar hujja ta ilmi . Na uku mu daina yawan bayar da labarin abinda ya shafemu, na yau da kullum, kamar yanzu na tashi, yanzu ina cin abinci yanzu kaza da kaza, duk wannan bai dace ba . Na hudu, kulla abota da mutumin da bakasan ko waye ba, . Na biyar: yada jita jita, da kanzan kurege, da kage da sharri, da wani ko wasu, . Na shida: kiyaye isgili da baa ga wata kabila ko wani yare, domin bakasan yadda wannan mutunen sukeji ba. . Na bakwai : kula da lokaci, domin wasu suna wace gona da iri amfani da face book . Na tara : masu kawo wani labari mara kan gado, kuma su zagi, ko tsinewa wanda yaki taya su, abin, kamar duk wanda baice kaza ba Allh ya yi masa kaza . Na goma: Yada kalaman batsa, da hotunan batsa, da maza masu shigowa da hotunan mata, da kuma mata masu shigowa da hotunan mata, da masu daukan haton mace batare da sanin ta ba su yada a face book . . Duk wadannan abubuwa suna faruwa da fatan zamu kiyaye,
Back to posts
Comments:
[2014-11-05 12:19:07] musa nalawan :

allah yakarawa mal.Lfy

[2015-04-03 19:05:43] ibrahim Dalha Gidn dukawa :

Allah yasaka mallam

[2015-06-14 01:27:17] Umar ya,u :

Malam dan allah maisuna adda.u da kau ko babu kau

[2016-03-01 13:30:14] Najari a zango :

Allah yasakawa mallam da alsheri ameeen mun gode dairina gudunma war da mallam yake bamu

[2016-05-05 20:25:09] murtala Ahmad :

Allah ya biya


UNDER MAINTENANCE

Share|

Kaima shiga a tattauna da kai
* No boards.

Online: Guests: 1


→Ra'ayin jama'a game damu

 IDAN KANA BUKATAR A TALLATA MAKA HAJAR KA A WANNAN SHAFIN DA SAURAN SHAFUKAN MU KANA IYA TUNTUBAR MU TA WADANNAN HANYOYIN KAMAR HAKA:


Email: bjournalist55@hotmail.com

Phone No: 09035830253

Facebook: Basheer Journalist Sharfadi

Address: Ittihad Computer Centre,  No 92 Daneji Kano


MAI TALLA SHI KE DA RIBA


*Bayanan ka*
Browser din da ka hawo Mozilla

Kasar da kake United States

Adadin Maziyarta 508563

Adadin Wadanda Sukayi Comment 65691

A Wadanda Suka Shiga Tattaunawar Mu 54


Follow @bjournalist55
→Yi Adding Dina Ta Facebook
→Yi Like Na Dakarun Sunnah Page
→Yi Like Dina Ta Facebook

*Shafuka Masu Alaka Da Mu*

→Basheer Sharfadi wordpress
Basheer Sharfadi Blog Spot
UP
→Home

Basheer Journalist Sharfadi (Abu Hafsah)
ISLAMIC DATE
  • phpimg2.php?it&ic=yellow



  • Click to Sms
    Click to Call


    Basheer journalist sharfadi3
    Coollogo com-1281358