XtGem Forum catalog
Google69490f6862051cb8
google-site-verification: google69490f6862051cb8.htmlgoogle-site-verification: google69490f6862051cb8.htmlgoogle-site-verification: google69490f6862051cb8.htmlBasheer journalist sharfadi14

Basheer journalist sharfadi14.jpg6
Basheer journalist sharfadi 11 1
Maraba Da Zuwa Wannan
Shafi Mai Al-barka 1

☀ Zabi inda kake son shiga ☀
Menunks
→Home
→Akidojin Ahlussunnah
→Addinin musulunci (35)
→40 Hadith (50)
→Fadakarwa (120)
→Neman labarai (20)
→Shi'a Kafirci (50)
→Hadith (55)
→Khudubobi (24)
→Tarihin magabata (60)
→Raddi / Maida martani (99)
→Face book post (30)
→Monthly Archives (60)
→Tambaya da Amsa (20)
→Sahabban Annabi {s.aw} (50)
→Taskar maluman sunnah (25)
→Akidar Y'an Shi'a Dangane da Al'kur'ani
→Fassarar Usulussunnah (20)
→Sheik Ja'afar {Rahimahullah} (65)
→Sheik Abubakar Gumi {Rahimahullah} (30)
→Sheik Dr. Muhammad Sani R/Lemo
→Salafiyyah Network Nigeria (100)
→Adam Sani Abu-Umayrah (99)
→Salaf Ustaz (79)
→Malama Ummi Ahmad Katsina
→Malama Amina Saleh Mande
→Labarai (40)
→Nishadantarwa (10)
→Siyasar Nigeria (9)
→Vidio (33)
→Audio (66)
→Hotuna (120)
→Internet Cheat (90)
→Site Achieve
→Application (10)
→Games (8)
→About me (01)

Wannan shafin mallakarCoollogo com-1281358 3
Ne




SHAFI DON KARUWAR MUSULMI
Maraba da zuwa wannan 6angare na
sheik Abubakar mahmud gumi (Rahimahullah)
Sheik gumi
Wanda wannan 6angare ze dinga zuwa muku kai tsaye daga dan uwanku
Lawal Mamman Bilbis
1979895 464683747008234 2121258314242661027 n
Kuna iya bin M. Lawal Mamman Bilbis ta shafin facebook
Wanda ya tsara ya kuma shirya
Basheer journalist sharfadi {Abu Hafsat}
Asha karatu lafiya


Gaskiyar maganar cewa wai malam yace siyasa tafi sallah?
(FATAWOYIN SHIEKH ABUBAKAR GUMI)
.
Gabatarwa
.
Alhamdulillah, wassalatu wassalamu ala Rasulillah.
.
Da farko ina mai farawa da godiya ga Allah Wanda Shine Ya azurta mu da wannan katafaren malami a wannan nahiya tamu wanda karantarwar sa ta karade Nigeria dama duniya gaba daya wato margayi Mallam Abubakar Mahmud Gumi, malami da yayi kokari kwarai da gaske ganin an kadaita Allah a wajen bauta ya kuma kori Bid'ah da shirka a wannan nahiyar tamu.
.
Muna rokon Allah Ya saka masa da mafificin alkhairin Sa, Allah Ya kai rahama a kabarin mallam Ya kuma albarkaci zuri'ar da ya bari.
Bayan haka ina mika godiya da jinjina ga shehin malami wato Malam Musa Lawal Funtuwa wajen kokarin da yayi na tattaro wasu daga cikin fatawoyin da aka yiwa Malam a lokacin da yana raye.
.
Malam yayi kokari kwarai da gaske wajen tsara fatawoyin ta yadda kowa zai karanta kuma ya fahimta.
.
Muna rokon Allah ya saka masa da alkhairi.
.
Insha Allahu zamu cigaba da kawo maku fatawoyi da amsar su daya bayan daya kamar yadda malam ya rubuta.



(FATAWOYIN SHIEKH ABUBAKAR GUMI)
.
Fatawa ta (1)
.
TAMBAYA: Wai idan mutum ya riga yayi kalmar shahada wajen mutuwa, ko ya mutu ba zai ru6e ba?
.
AMSA:-
.
A'a, akwai dai wadanda akace ba su ru6ewa, su ne Annabawa, da masu karantar da mutane, da mai kiran sallah.
.
Dafatan Allah Ya sa mu daga cikin su.


Koma saman shafi

→Labarai

SHAIDAR MUTANE ITACE SHAIDAR ALLAH: (jibwis Social Media Kano)

SHAIDAR MUTANE ITACE SHAIDAR ALLAH:

Wata rana manzon Allah (s,a.w)yana zaune da sahabban sa sai akazo wucewa da wata gawa sai mutane su kace waye? akace wane ne sai suka dinga sukar wannan gawar suna aibata sai manzon Allah yace "Ta Tabbata Ta Tabbata"

can ana zaune dai sai aka zo wucewa da wata gawar sai mutane suka tambaya waye?sai akace wanene sai sukace Allah sarki anyi rashin mutumin kirki suka yabe shi suka shaide shi sai manzon Allah yace"Ta Tabbata Ta Tabbata"

Sai sahabbai suka ce ya manzon Allah me kake nufi?kowanne kace Ta tabbata da mutumin kirki da wanda bashi ba sai manzon Allah ya "ku mutane ai shaidun Allah ne aban kasa"

Ma'ana kowanne abin da ya aikata ya tabbata agun Allah saboda shaidar da mutane suka bayar.

Da wannan ne Amadain na da su Unaisa da 'yan kwamitin Jibwis social media kano muke taya malamar mu Malama Hadiza Balanti murnar shaidar da Al'ummar Kwamitin Daurar Haddar al-Qur'ani na Qadi Ahmad ya bata saboda hidima da wannan baiwar Allah take yiwa musulunci.

Muna Addu'ar Allah ya amshi ayyukan da
Tayi yasanya ta acikin wanda zai karbi wannan shaidar da ake mata na Ayyukan al'khairi ya tabbatar da ita akan wadannan ayyuka har karshen rayuwar ta ya bata ikon aikata dai-dai da koyar da dai-dai damu dalibanta gaba daya.

ABU-UNAISA
Mataimakin shugaban
Jibwis social media kano.
1/8/2015.

Back to posts
This post has no comments - be the first one!

UNDER MAINTENANCE

Share|

Kaima shiga a tattauna da kai
* No boards.

Online: Guests: 2


→Ra'ayin jama'a game damu

 IDAN KANA BUKATAR A TALLATA MAKA HAJAR KA A WANNAN SHAFIN DA SAURAN SHAFUKAN MU KANA IYA TUNTUBAR MU TA WADANNAN HANYOYIN KAMAR HAKA:


Email: bjournalist55@hotmail.com

Phone No: 09035830253

Facebook: Basheer Journalist Sharfadi

Address: Ittihad Computer Centre,  No 92 Daneji Kano


MAI TALLA SHI KE DA RIBA


*Bayanan ka*
Browser din da ka hawo Mozilla

Kasar da kake United States

Adadin Maziyarta 508750

Adadin Wadanda Sukayi Comment 65691

A Wadanda Suka Shiga Tattaunawar Mu 54


Follow @bjournalist55
→Yi Adding Dina Ta Facebook
→Yi Like Na Dakarun Sunnah Page
→Yi Like Dina Ta Facebook

*Shafuka Masu Alaka Da Mu*

→Basheer Sharfadi wordpress
Basheer Sharfadi Blog Spot
UP
→Home

Basheer Journalist Sharfadi (Abu Hafsah)
ISLAMIC DATE
  • phpimg2.php?it&ic=yellow



  • Click to Sms
    Click to Call


    Basheer journalist sharfadi3
    Coollogo com-1281358