Old school Swatch Watches
Google69490f6862051cb8
google-site-verification: google69490f6862051cb8.htmlgoogle-site-verification: google69490f6862051cb8.htmlgoogle-site-verification: google69490f6862051cb8.htmlBasheer journalist sharfadi14

Basheer journalist sharfadi14.jpg6
Basheer journalist sharfadi 11 1
Maraba Da Zuwa Wannan
Shafi Mai Al-barka 1

☀ Zabi inda kake son shiga ☀
Menunks
→Home
→Akidojin Ahlussunnah
→Addinin musulunci (35)
→40 Hadith (50)
→Fadakarwa (120)
→Neman labarai (20)
→Shi'a Kafirci (50)
→Hadith (55)
→Khudubobi (24)
→Tarihin magabata (60)
→Raddi / Maida martani (99)
→Face book post (30)
→Monthly Archives (60)
→Tambaya da Amsa (20)
→Sahabban Annabi {s.aw} (50)
→Taskar maluman sunnah (25)
→Akidar Y'an Shi'a Dangane da Al'kur'ani
→Fassarar Usulussunnah (20)
→Sheik Ja'afar {Rahimahullah} (65)
→Sheik Abubakar Gumi {Rahimahullah} (30)
→Sheik Dr. Muhammad Sani R/Lemo
→Salafiyyah Network Nigeria (100)
→Adam Sani Abu-Umayrah (99)
→Salaf Ustaz (79)
→Malama Ummi Ahmad Katsina
→Malama Amina Saleh Mande
→Labarai (40)
→Nishadantarwa (10)
→Siyasar Nigeria (9)
→Vidio (33)
→Audio (66)
→Hotuna (120)
→Internet Cheat (90)
→Site Achieve
→Application (10)
→Games (8)
→About me (01)

Wannan shafin mallakarCoollogo com-1281358 3
Ne




SHAFI DON KARUWAR MUSULMI
Maraba da zuwa wannan 6angare na
sheik Abubakar mahmud gumi (Rahimahullah)
Sheik gumi
Wanda wannan 6angare ze dinga zuwa muku kai tsaye daga dan uwanku
Lawal Mamman Bilbis
1979895 464683747008234 2121258314242661027 n
Kuna iya bin M. Lawal Mamman Bilbis ta shafin facebook
Wanda ya tsara ya kuma shirya
Basheer journalist sharfadi {Abu Hafsat}
Asha karatu lafiya


Gaskiyar maganar cewa wai malam yace siyasa tafi sallah?
(FATAWOYIN SHIEKH ABUBAKAR GUMI)
.
Gabatarwa
.
Alhamdulillah, wassalatu wassalamu ala Rasulillah.
.
Da farko ina mai farawa da godiya ga Allah Wanda Shine Ya azurta mu da wannan katafaren malami a wannan nahiya tamu wanda karantarwar sa ta karade Nigeria dama duniya gaba daya wato margayi Mallam Abubakar Mahmud Gumi, malami da yayi kokari kwarai da gaske ganin an kadaita Allah a wajen bauta ya kuma kori Bid'ah da shirka a wannan nahiyar tamu.
.
Muna rokon Allah Ya saka masa da mafificin alkhairin Sa, Allah Ya kai rahama a kabarin mallam Ya kuma albarkaci zuri'ar da ya bari.
Bayan haka ina mika godiya da jinjina ga shehin malami wato Malam Musa Lawal Funtuwa wajen kokarin da yayi na tattaro wasu daga cikin fatawoyin da aka yiwa Malam a lokacin da yana raye.
.
Malam yayi kokari kwarai da gaske wajen tsara fatawoyin ta yadda kowa zai karanta kuma ya fahimta.
.
Muna rokon Allah ya saka masa da alkhairi.
.
Insha Allahu zamu cigaba da kawo maku fatawoyi da amsar su daya bayan daya kamar yadda malam ya rubuta.



(FATAWOYIN SHIEKH ABUBAKAR GUMI)
.
Fatawa ta (1)
.
TAMBAYA: Wai idan mutum ya riga yayi kalmar shahada wajen mutuwa, ko ya mutu ba zai ru6e ba?
.
AMSA:-
.
A'a, akwai dai wadanda akace ba su ru6ewa, su ne Annabawa, da masu karantar da mutane, da mai kiran sallah.
.
Dafatan Allah Ya sa mu daga cikin su.


Koma saman shafi

→Labarai

YAN IZALAR KANO MU GODEWA ALLAH (Basheer. Journalist Sharfadi)

YAN IZALAR KANO MU GODEWA ALLAH (Basheer. Journalist Sharfadi)

-Jiya acikin wa'azin goron Sallah wanda Dr. Abdallah Saleh Pakistan Ya Gabatar tare da Alaramma Kuma Dan Social Media Alaramma Anas Assalafiy Fagge Dr. Pakistan yayi bayanai Kan Irin Yadda aka sha wahala farkon zuwan Sunnah Kano akan Yadda aka dinga samun kiyayya da adawa mai zafi da irin Kitumur-mura da Yan Bidi'a suka dingayi wajen ganin An Murkushe Sunnah da Irin yadda Daya Bayan Daya Allah ya dinga Maganin su.

-Allahu Akbar Dr. Yana bayani a lokacin ba'a baiwa Yan Izala Aure a Kano sai na tuno kwanakin baya wata Har Gidan Radio taje tace tana neman miji Amman sharadin Shine ya zama Dan #Izala ne.

-Yanzu Samarin Kano 70% Izala Kai Nifa da Dr. Yana Bayanan nan kawai tunawa nake da cewa wai Inda munzo a Lokacin....................

-Kai wallahi Ahlussunnah mun godewa Allah yau gashi Sunnah taci Kano da yaki Babu Inda bama nan Masarauta Gidajen maluman Bidi'ar duk Izala ta Kutsa.

-Kai Yan Darikun kano sai Ku Mutu da Bakin Ciki!

-Ina Masu Adawa da Sunnah Ku Matso Mu gaya muku!!

-Mu mun shirya tsaf don bakuntar Lahira Indai har Sunnah zata cigaba!!!

-Shi yasa Allah yake ta bamu Nasara Amman su Maluman Bidi'a musamman na Kano Al-Jihunan su suke Gyarawa ni kaina Akwai babban shehi dana sani In Kudi ne ya kamata a sakashi sahun Attajirai amman baya zakka Jira ma yaki In wani ya fitar Ya kawo masa!

•Kukan Kurciya................

Ya Allah ka kara daukaka Sunnah A dukkan duniya Baki daya.

Ya Allah Da kai Muka dogara Ya Allah Ka kara Karya dukkan masu Adawa Da Izala.

Ya Allah ka cigaba da nuna mana Iyakar su.

Ya Allah ka cigaba da tonawa Darika Asiri.


«Abban Hafsah 2015»

Back to posts
Comments:
[2015-10-16 03:44:01] Husain dan izala :

Ameen summa ameen

[2015-11-12 18:51:19] HABIBU DAN IZALA :

SUNNAH SAK

[2015-12-24 19:36:27] Nuhu abdullahi indabo :

Izala sak?
Bashir jounalist Allah ya saka da alheri

[2015-12-24 19:39:47] nuhu abdullahi indabo :

dan Allah wanda yake da maganar sheikh abubakar gumi ko wani malamin akan siyasa tagi sallah ya turomin akan numbata 08036499296 a watsapp
Jaxakallahu khair

[2016-01-25 12:36:31] Nuhu abdullahi :

Allah ka kara Daukaka Sunnah a Nigeria Ameen


UNDER MAINTENANCE

Share|

Kaima shiga a tattauna da kai
* No boards.

Online: Guests: 2


→Ra'ayin jama'a game damu

 IDAN KANA BUKATAR A TALLATA MAKA HAJAR KA A WANNAN SHAFIN DA SAURAN SHAFUKAN MU KANA IYA TUNTUBAR MU TA WADANNAN HANYOYIN KAMAR HAKA:


Email: bjournalist55@hotmail.com

Phone No: 09035830253

Facebook: Basheer Journalist Sharfadi

Address: Ittihad Computer Centre,  No 92 Daneji Kano


MAI TALLA SHI KE DA RIBA


*Bayanan ka*
Browser din da ka hawo Mozilla

Kasar da kake

Adadin Maziyarta 508775

Adadin Wadanda Sukayi Comment 65691

A Wadanda Suka Shiga Tattaunawar Mu 54


Follow @bjournalist55
→Yi Adding Dina Ta Facebook
→Yi Like Na Dakarun Sunnah Page
→Yi Like Dina Ta Facebook

*Shafuka Masu Alaka Da Mu*

→Basheer Sharfadi wordpress
Basheer Sharfadi Blog Spot
UP
→Home

Basheer Journalist Sharfadi (Abu Hafsah)
ISLAMIC DATE
  • phpimg2.php?it&ic=yellow



  • Click to Sms
    Click to Call


    Basheer journalist sharfadi3
    Coollogo com-1281358