Google69490f6862051cb8
google-site-verification: google69490f6862051cb8.htmlgoogle-site-verification: google69490f6862051cb8.htmlgoogle-site-verification: google69490f6862051cb8.htmlBasheer journalist sharfadi14

Basheer journalist sharfadi14.jpg6
Basheer journalist sharfadi 11 1
Maraba Da Zuwa Wannan
Shafi Mai Al-barka 1

☀ Zabi inda kake son shiga ☀
Menunks
→Home
→Akidojin Ahlussunnah
→Addinin musulunci (35)
→40 Hadith (50)
→Fadakarwa (120)
→Neman labarai (20)
→Shi'a Kafirci (50)
→Hadith (55)
→Khudubobi (24)
→Tarihin magabata (60)
→Raddi / Maida martani (99)
→Face book post (30)
→Monthly Archives (60)
→Tambaya da Amsa (20)
→Sahabban Annabi {s.aw} (50)
→Taskar maluman sunnah (25)
→Akidar Y'an Shi'a Dangane da Al'kur'ani
→Fassarar Usulussunnah (20)
→Sheik Ja'afar {Rahimahullah} (65)
→Sheik Abubakar Gumi {Rahimahullah} (30)
→Sheik Dr. Muhammad Sani R/Lemo
→Salafiyyah Network Nigeria (100)
→Adam Sani Abu-Umayrah (99)
→Salaf Ustaz (79)
→Malama Ummi Ahmad Katsina
→Malama Amina Saleh Mande
→Labarai (40)
→Nishadantarwa (10)
→Siyasar Nigeria (9)
→Vidio (33)
→Audio (66)
→Hotuna (120)
→Internet Cheat (90)
→Site Achieve
→Application (10)
→Games (8)
→About me (01)

Wannan shafin mallakarCoollogo com-1281358 3
Ne




SHAFI DON KARUWAR MUSULMI
Gaskiyar magana

MENENE GASKIYAR MAGANAR MARGAYI SHEIKH ABUBAKAR MAHMUD GUMI (R) CEWA "JEFA KURI'A YA FI ZUWA AIKIN HAJJI"
Kashi na daya
.
Gabatarwa:
.
Dukkan yabo da godiya da kirari sun tabbata ga Allah. Tsira da amincin Allah suka kara tabbata ga manzon tsira Annabi Muhammad (SAW), da Alayensa, da Sahabbansa, da dukkan managartan da suka biyo su da kyautatawa har zuwa ranar kiyama.
.
Bayan haka, sanin kowa ne cewa rashin adalci da son zuciya sune suka hadu suka gina duk wani addini da baya kan tafarkin Alqur'ani da Hadisin Manzon Allah (SAW).
.
Yana daga cikin rashin adalcin ta yadda zaka ga wasu suna yanke wani bangare daga cikin maganganun da malaman sunnah suka fada a cikin littattafan su ko kuma a cikin kaset ba tare da ankawo farkon maganar ba ko karshen ta ba da niyyar aibanta su ko cin mutunci akan su.

Wannan ne yasa zaka ga wasu daga cikin yan bid'ah suna yawo da sautin Margayi Mallam Abubakar Mahmud Gumi (R) acikin wayoyin su har ma wasu suke dorawa akan shafin Facebook wai Mallam yace JEFA KURI'A YAFI ZUWA AIKIN HAJJI, ko kuma suce yace SIYASA TAFI SALLAH MUHIMMANCI ba tare da sun kawo cikkaken abunda Mallam ya fada a gaba ba saboda tsabagen rashin adalci.
.
Saboda haka muka ga ya dace ayiwa mutane cikakken bayani a fada musu yadda gaskiyar maganar take domin cire shakka da rudanin da wasu suke sawa acikin zukatan su.
.
Anan ne nake cewa kuji daga bakin mallam.
.
Wannan shine iyakacin magana ta, duk abunda ya biyo baya to maganar Mallam ce.
.
Dafatan Allah Ya bamu ikon fahimtar abunda muka karanta.
Mu hadu a kashi na gaba.


koma Saman Shafi

→Labarai

*FADA YA BARKE TSAKANIN YAN DARIKAR TIJJANIYYA DA MUTANEN GARI A KANO* (Basheer Journalist Sharfadi)

*FADA YA BARKE TSAKANIN YAN DARIKAR TIJJANIYYA DA MUTANEN GARI A KANO* (Basheer Journalist Sharfadi)
*FADA YA BARKE TSAKANIN YAN DARIKAR TIJJANIYYA DA MUTANEN GARI A KANO* A daren Jiya Laraba ne wasu mabiya darikan Tijjaniyya suka shirya gudanar da wani gagarumin Bikin Mauludin Shehu Ibrahim Inyass a Unguwar Makwarari dake Kano Municipal, Bisa Al'ada dai wadannan batattu sun saba gudanar da wannan mauludi lokaci bayan lokaci Inda akan gayyato Shehunnai da Sayyadai a Tafiyar azo a Shantake a Sheqe aya a zagi #Allah a Zagi Annabi! Wannan Unguwa dai ta Makwarari nan ce Inda aka Kyankyashe Darikar Kadiriyya Kuma cibiya ce Ta Yan Bidi'a a baya wanda a yanxu Alhamdulillah ana fara samun Sauyi, A Mauludin na Jiya an gayyato Fitacce Kafirin nan Mawakin Darikar Tijjaniyya wato TAKA LAFIYA (L) Inda bayan gama cashewa se akaji suna jawo ayoyi suna baiwa Inyass can ana cewa: ''DUK ME SON AL'JANNAH GA ALLAH YAZO!! GA ALLOLI ga...... Wai a cikin su ma akwai Alloli!! Jin Hakan ya tun zura mutan gari inda sukai dango fita suka tinkare su bayan kai ruwa rana aka farfasa musu motoci ciki har da ta TAKA LAFIYAN wanda tuni matsiyaci ya tsere, Har Saida Jami'an tsaro suka kawo Dauki bayan shafe tsawon lokaci a daren ana Fafatawa, Babu Asarar Rai se dai Raunuka, Izuwa yanzu dai komai ya Dai-daita a yankin Inda Tuni Jami'an Tsaro sukayi a won gaba da Sayyadar Yan Tijjaniyyar yankin wadda ita ke jagorantar su, Alhamdulillah muna godewa Allah da yasa mutan kano musamman Kano Municipal Inda nan ake wa Kallon cibiyar Mushrikai a kano Mahaifar su Sarkin Kogo an jima ana irin wannan Amman ko damuwa ba ayi to se gashi yanxu karantarwa Maluman Sunnah ta saka Mutan gari sun Farka!! Alhamdulillah wannan Nasarace a garemu!! Basheer Journalist Sharfadi Abu Hafsah, 14/05/2015, Like @[656168224503950:0] Like @[656168224503950:0]
Back to posts
Comments:
[2015-11-06 21:22:29] Aliyu Rabiu Ali Attijjany :

Ammadai kai katon jahili ne abunda ya faru daban abunda ka fada daban

mu bazamu daina kaunar shehin mu ba

ku kuma bazaku daina izalancinku ba

kaga kamata yayi kowa ya tsaya a inda yake.

[2016-07-07 11:52:00] Jahilci ko hauka izala mugun ta add :

Kai irin wannan izalai dakakeyi tunta wahabiyawace kuma allah yatsine masu albarka tareda mabiyansu bakidaya. Kumabari inyimaka albishir cewa kasaurarakanatsu daga yau kagama samun kwanciyar hankali bi iznillahi,kuma alfarmar manzo (saw)saikayi abunkunya da abin fadi,fiye da wanda bala sirajo yayi da bawa mai shinkafa. GABADAI GABADAI DARIQAR SHEHU KOWAYA SOKI YASO ALLAH DA MHMD RASUULULLAHI(SAW)KOWA YAQIKI YAKI WADANNAN, WA IYAZEBILLAHI.

[2015-11-06 21:25:36] Aliyu Rabiu Ali Attijjany :

Kada kayi karya dan ka burge mutane kuma duk rintsi kafadi gaskiya ko za'a kashe ka

[2016-02-08 10:45:58] RABIU MUSA :

TAKA bakafiribane inbakasan abubakai tambaya karkayankewakanka hukunchin abinda bakasaniba

[2016-03-07 08:13:07] Yahaya habibu makarfi :

Hmmm gaskiya bayantijjaniyyabanae wannan jahilaine ammatijjanawa nakwaraibasahaka wannanwasujamaane dagacikinwahabiyawa watoyan iskayan izala sukebasukudisubata tijjaniyya to alhamdulillahi munganesuwaye kuma allahyatona asirinsu yan izalakuwawayene jahilaikawai kukomamakaranta

[2016-04-01 13:22:52] Yusuf sani gadanya :

Ka dai na kafirta mutane bakyu


UNDER MAINTENANCE

Share|

Kaima shiga a tattauna da kai
* No boards.

Online: Guests: 1


→Ra'ayin jama'a game damu

 IDAN KANA BUKATAR A TALLATA MAKA HAJAR KA A WANNAN SHAFIN DA SAURAN SHAFUKAN MU KANA IYA TUNTUBAR MU TA WADANNAN HANYOYIN KAMAR HAKA:


Email: bjournalist55@hotmail.com

Phone No: 09035830253

Facebook: Basheer Journalist Sharfadi

Address: Ittihad Computer Centre,  No 92 Daneji Kano


MAI TALLA SHI KE DA RIBA


*Bayanan ka*
Browser din da ka hawo Mozilla

Kasar da kake United States

Adadin Maziyarta 431511

Adadin Wadanda Sukayi Comment 65691

A Wadanda Suka Shiga Tattaunawar Mu 54


Follow @bjournalist55
→Yi Adding Dina Ta Facebook
→Yi Like Na Dakarun Sunnah Page
→Yi Like Dina Ta Facebook

*Shafuka Masu Alaka Da Mu*

→Basheer Sharfadi wordpress
Basheer Sharfadi Blog Spot
UP
→Home

Basheer Journalist Sharfadi (Abu Hafsah)
ISLAMIC DATE
  • phpimg2.php?it&ic=yellow



  • Click to Sms
    Click to Call


    Basheer journalist sharfadi3
    Coollogo com-1281358

    Old school Easter eggs.