Google69490f6862051cb8
google-site-verification: google69490f6862051cb8.htmlgoogle-site-verification: google69490f6862051cb8.htmlgoogle-site-verification: google69490f6862051cb8.htmlBasheer journalist sharfadi14

Basheer journalist sharfadi14.jpg6
Basheer journalist sharfadi 11 1
Maraba Da Zuwa Wannan
Shafi Mai Al-barka 1

☀ Zabi inda kake son shiga ☀
Menunks
→Home
→Akidojin Ahlussunnah
→Addinin musulunci (35)
→40 Hadith (50)
→Fadakarwa (120)
→Neman labarai (20)
→Shi'a Kafirci (50)
→Hadith (55)
→Khudubobi (24)
→Tarihin magabata (60)
→Raddi / Maida martani (99)
→Face book post (30)
→Monthly Archives (60)
→Tambaya da Amsa (20)
→Sahabban Annabi {s.aw} (50)
→Taskar maluman sunnah (25)
→Akidar Y'an Shi'a Dangane da Al'kur'ani
→Fassarar Usulussunnah (20)
→Sheik Ja'afar {Rahimahullah} (65)
→Sheik Abubakar Gumi {Rahimahullah} (30)
→Sheik Dr. Muhammad Sani R/Lemo
→Salafiyyah Network Nigeria (100)
→Adam Sani Abu-Umayrah (99)
→Salaf Ustaz (79)
→Malama Ummi Ahmad Katsina
→Malama Amina Saleh Mande
→Labarai (40)
→Nishadantarwa (10)
→Siyasar Nigeria (9)
→Vidio (33)
→Audio (66)
→Hotuna (120)
→Internet Cheat (90)
→Site Achieve
→Application (10)
→Games (8)
→About me (01)

Wannan shafin mallakarCoollogo com-1281358 3
Ne




SHAFI DON KARUWAR MUSULMI
IMAMAN SHI'A BASU DA ASALI (Misbahu Abdullahi)

Shi'anci sun gina addininsu akan imama..
Amma abin mamaki har zuwa yanzu angaza kawo hadisinda ya nassanta imamannasu.
2.sannan daga sharadan imami sai yazama mukallafi, amma sai gashican shaihunsu awani guri yana bada labarin cewa mahdy yazama imami alokacinda bai wuce dan shekara huduba. Ya kenan?
3. Can kuma sai gashi a nahjul balaga kuma sayydy Aliyyu yana korewa kansa imamanci, balma yai umarni da aje anemi waninsa yai shugabanci. Wata sabuwa kenan .
4. Karshe kuma an tambayi daya daga cikin imamansu da aka tambayeshi akan imama sai yace: wannandai karya akayimana.
Saiku lura yaku ma'abota hankali.


LAKABUBBUKA NA SHI'A (1) (Misbahu Abdullahi)

lakabubbukan shi'ah 2 5. As'habul intizaar: RAAZY ya ambacesu dahaka sbd suna cewa imaminsu Muhammad bn Hasan Al'askary zai bayyana wtn watarana. 6. Raafidah: Majlisy ya kawo hadisai 4 yana yabon ambatonsu da wannan suna. Duba bihar 68/96-97. Anyi sabani kan mai yasa ake kiransu da wannan suna, wasu sukace: 1. Saboda sunki son sahabban manzon Allah(s.a.w). Duba shammul awaarid 254 2. Sbd sunki taimakawa Nafsuzzakiyyah. Duba Almaniyyatu wal'amal shafi 21 3. Sbd sunyi watsi da muslinci kullum yunkurunsu su karyata abunda muslunci ya tabbatar. Duba: makaalaatul islaamiyyin 1/89. 4. Sbd basu yarda d halifancin s/ Abubakar da Umarba. Duba: Alfarku bainal firak 64.
Shaikul islam Ibn Taimiyyah ya rinjayarda cewa: an ambacesu da haka: sbd sunyi watsi da Zaid bn Aliyyu bn Husain bn Aliyyyu bn Abi dalib. Minhajussunnah 2/130


LAKABUBBUKA NA SHI'A IMAMIYYAH. (1) (Misbahu Abdullahi)

1.SHI'AH: Dayawa ckn malamansu sun bayyana cewa wannan lakabine nasu.
2. IMAMIYYAH: Mufid yana cewa: wannan suna alamace ta wanda yai addini da fadin wajibcin imamah. Duba: Awaa'ilul makaalat shf 44.
3. ISNA ASHARIYYA: Wannan sunan sun kirkireshine byn fikrar imamai sha biyu ta zomusu, wanda hkn ya farune byn mutuwar Hasanul askary -ashekara ta 260 byn hijra- hkn yasama malamansu na farko farko wadanda sukayi rubutu akan FIRAK WAL MAKAALAT basu san da wannan sunanba km basu ambaceshi a litattafansuba, kmr kummy, Naubakhty, kusan wanda yafara ambaton haka alittafi shine MAS'UUDY.
Kaduba: Attanbiihu wal'ishraaf shf 198.
An ambacesu d wannan sunan sabida da'awarsu ta cewa imaminsu wanda suke jira shine cikon na 12.
Kaduba: Alfarku bainal firak shafi 64.

ZAMU CIGABA!!


SAYYIDNA ALIYYU YA BARRANTA DAGA YAN SHI'A.(Misbahu Abdullahi)

قال الإمام علي عليه السلام:{اللهم إني بريئ من الغلاة كبراءة عيسي ابن مريم من النصاري،اللهم اخذلهم أبدا،ولا تنصر منهم أحدا}.
راجع الأمالي ص ٦٥٠.
Imam Aliy yace:{ ya Allah ina barranta daga GULAT- masu ketare iyaka-babu ni babusu kmr yanda annabi Isa ya barranta daga kiristoci, ya Allah ka ta bar dasu har abada, kada kataimaki ko mutum daya daga cikinsu}.
A INA KAGANI?
KAJE KADUBA: AL'AMAALY wanda DUUSY yarubuta.
SHAFI NANAWA?
Shafi na 650


AHLUL BAITI BASU RAGAWA YA'N SHI'AHBA BALMA LA'ANTARSU SUKAYI. (Misbahu Abdullahi)

قال الإمام الصادق:(ويلهم!مالهم لعنهم الله!فلقد آذوالله وآذو رسوله في قبره وأمير المؤمنين وفاطمة والحسن والحسين وعلي ابن الحسين ومحمد بن علي).
Imam Assadik yace:kaiconsu kuma tir dasu! Allah ya la'ancesu, lallai hakiƙa sun cutar da Allah sun kuma cutarda manzonsa a ckn ƙabarinsa,da amirul muminina da faɗima d Hasan da Husain da Aliyyu bn Husain da Muhammad bn Aliyyu).
Kaduba: RIJALUL KISSHY 2/491, DA BIHARUL ANWAR 25/289


WALLAHI BAZAMU RAGAWA YA'N SHI'AHBA TUNDA AHLUL BAITI BASU RAGA MUSUBA.
قال الإمام زين العابدين:(لعن الله من كذب علينا،إني ذكرت عبدالله بن سبأ فقامت كل شعرة في جسدي،لقد ادعي أمرا عظيما،ماله لعنه الله؟!كان علي عليه السلام والله عبدا لله صالحا).
رجال الكشي ١/٣٢٤،بحار الأنوار ٢٨٦/٢٥
Imam Zainul aabidiin yace:{ Allah yatsinewa wanda yaimana qarya, hakika na tuna Abdullah bin Saba'a saida duk tsigar jikina ta tashi, hakika yai da'awar al'amari mai girma, meke gareshi? Allah ya la'anceshi! Na rantse da Allah Aliyyu a.s bawan Allah ne nagari}.
WANNAN TSINUWA DAYAIWA YA'N SHI'A BA A BUKHARI TAKEBA, KAJE KADUBA:
RIJAALUL KISSHY 1/324 , BIHAARUL ANWAR 25/286.


YAU GA SAYYADUNA ALI YANA YABON KHALIFA UTHMAN BIN AFFAN DAGA LITTAFIN YAN #‎SHI_A‬
:
:
:
:
:
:
yazo a cikin littafin NAHJUL-BALAGA wanda wani dan shi'a yatattara khudubobin aliyyu bin abi dalib <r.a> a cikinsa shafi na 211,j uz'i na 1, bugun almaktabatul asriyya bairut.
a cikin khuduba ta 164 sayyaduna ali yake cewa amirul muminina uthman bin affan <r.a> yace:

(wallahi bansan wani abu wanda kai baka sanshiba, kuma bazan nuna maka wani alamari wanda bakasanshiba, lallai kai kasan abinda nasani, ban rigayeka dakomaiba balle nasanardakai, ban ke6anta da wani ilimi wanda kai bakasanshiba ballantana nasanardakai, hakika kaga duk abinda muka gani, kuma kaji duk abinda mukaji, kuma ka abokanci annabi <s.a.w> kamar yadda muka abokanceshi, kuma kai kana da kusanci da annabi <s.a.w> sosai kuma hakika kasami surukuta dashi fiye da kowa-domin ka'auri yayansa guda biyu...).
::: ::: ::: ::: :::
to wannan yana nuna mana cewa lallai akwai alaka kyakykyawa tsakani sayyaduna ali dakuma sayyaduna uthman رضي الله عنهم dan haka abinda yan shi'a suke fada na nuna 6atanci tsakanin ali da sauran sahabbai musamman sayyaduna abubakr, umar da uthman dika ba hakabane karyace ta makiya SAHABBAI wato yan shi'a

naku dalibin ilimi:
#‎farHaN‬


AQIDUN SHI'A (018)
WALLAFAR MUHAMMAD BN YUSUF ALKAROFIYYAH ZARIA .

AKIDAR SHI'A IMAMIYYA NA KAFIRTA NANA AISHATU (R.A)

DUk yan shi'a zakaga baya kaunar nana A'isha kai har samu akayi wani dan shi'a yasanyawa magensa suna nana A'isha, kawai don ya wulakanta, kai kiyayya takai matuka don har cewa sukeyi tayi ridda, wa iyazubillah !

Wannan mummunar magana yana cikin littafin su mai suna
ASHIHABU-SAQIB FI BAYANI MA'ANA AN-NASIB na YUSUFU BAHARANY, shafi 236, inda yake cewa

" lallai nana a'isha tayi ridda bayan wafatin manzon Allah s.a.w kamar yadda mafi yawan sahabbai sukayi ridda ".

muna neman tsari daga Allah.
AKIDAR SHI' IMAMIYYA CEWA DA BA DON ALIYU R.A BA DABA A HALICCI MANZON ALLAH S.A.W BA.

Kada kayi mamaki wannan maganar acikin addinin shi'a, domin har akwai masu cema s. Aliyu r.a shi Allah ne, da kuma masu cewa jibrilu yayi kuskure ne ,antorushi wajen Aliyu, amma saboda kamannin su yayi yawa da manzon Allah s.a.w sai ye kuskure yarinka zuwa wajen manzon Allah s.a.w , kaji wani dimuwa na yan shi'a. Ita ko waccan maganar na cewa ba don Aliyu r.a ba da ba'a halicci manzon Allah s.a.w ba, kaduba cikin ANSARUL- FADIMIYYA na muhammad almasa'udy, shafi na 98 a cikin yake cewa ba don Aliyu r.a ba, da ba a halicci manzon Allah s.a.w ba.

AKIDAR SHI'A IMAMIYYA WANDA YASABA MA SAYYADINA ALIYU R.A KO YA BI ALLAH SAI SHIGA WUTA

Wannan magana an ruwaito shi a cikin lattafin su mai suna KASHIFUL YAKEEN FI FALA'ILIL AMIRIL MUMININA shafi na 8 suka ce " lallai Allah zai shigar da wanda yayi ma Aliyu r.a da'a gidan Aljannah ko ya saba ma Allah, kuma lallai Allah zai shigar da wanda ya saba ma Aliyu r.a gidan wuta ko da yabi Allah".

Kai wannnan maganar yayi muni ! Allah ka raba mu da talalabiya amin.


*AUREN NANA FATIMA [R.A]*

→Sayyidina Abubakar Da Umar da Sa'ad Bin Mu'az (r.a) sune suka baiwa sayyidina Aliyu (r.a) Shawarar ya Nemi Auren Nana Fatima (r.a),

→Sayyidina Usman (r.a) Shine ya biya Sadakin ta Dirhami 400,

→Shedun Auren Sune Sayyidina Abubakar & Umar (r.a),

→Bayan An bada Sadaki Annabi (s.a.w) ya baiwa sayyidina Abubakar Kudin yaje ya siyo mata kayan Daki! Ya siyo mata Su tirmin Daka da Kujera D.S,

→Anyi walima bayan Auren sa'ad Bin Mu'az shine ya bada Kyautar rago sauran sahabbai kuma suka kawo ragowar gudummuwa,

→Wanda ya basu gidan da zasu zauna shine: Harisatu Bin Nu'uman Al'an sary (r.a),

→Source:- Dabikatul Kubra,
Yan Shi'a kuma ku duba littafinku na Biharul Anwar,

To Kunga Yanda Alakar Sahabbai Take da su Nana Fatima To Ku yan shi'a tayyaya kuka balle wannan alaqar??

Yanxu wadannan sune kafirai a gunku??

Dan Allah wadanna suna son S Ali ne ko Kin sa Suke??

Basheer Journalist Sharfadi
Abu Hafsah,
05/05/2015,


**WATA TAQIYYA DA YAN SHI'A SUKA YI JIYA A KANO**

السلام عليكم ورحمة الله،

Kamar yadda Jama'a da dama suka gani a jiya ne Mabiya Addinin Maguzancin Kasar Iran, Jikokin Dan Saba'I, Suka fito suna zagaye a gari da sunan wai tunawa da haihuwar Fatima (R.A), wanda wannan Karyane kuma Shima In lokaci yayi zamu haska su da Touch Light mai Batir Tara InshaAllah!!

A zagayen Zazzakawan na Jiya a kano sun rarraba wata Takardu masu dauke da wadansu bayanai na yaudara! Kuma zanyi magana ne akan wata gaba guda daya Inda Arnan suka rubuta a takardar cewa:-

'Mothers of believers A'isha Has Said :-

' I have not seen a person more similar to the prophet's appearance, Conduct, Guidance, an seen Speech,''

Ma'ana:

'Yan Shi'an suka ce : 'Uwar Mu'uminai A'isha ta rawaito cewa ''Ban Taba ganin wanda yayi kama da Annabi ba, a Dabi'u da shiriya da magana'' Ohhhhh

Ba akan Hadisin Zan magana ba se dai Abinda Karnukan zakzakyn suka ce '

'UWAR MU'UMINAI'

Shin dan Shi'a ka yarda da Nana A'isha Uwar Mu'uminai ce??
To kai meye matsayin ta a gunka??

YAN SHI'A SUN FADI GASKIYA TABBAS SU BA MU'UMINAI BANE,

Tabbas Yan shi'a har yanzu suna jifan nana A'isha da qazafi Kamar yadda kakan nin su munafukan zamanin Annabi (s.a.w) suka yi!!

Har yau Yan shi'a basu yarda da ayoyi (18) da Allah ya saukar a cikin suratun Noor ya wanke ta ba! Domin a cewar su Ai mahaifin ta ne ya qara su ai... Kai Dan shi'a ka cika mahaukaci wallahi!!

Yan shi'a sukace Wallahi Idan mahadin su ya dawo a qarshen zamani ze ciro nana A'isha daga Kabari ze mata haddi wai tayi zina, Kamar. Yanda yazo a cikin Littafin su na [Tafsirul Qummi Muj, na 2 shafi na 377,],

Wani daga maluman su ma mai suna Ali Al'amili (La'anatullahi Alaih), yana kiranta dacewa :

'Uwar Sharruka'. Kamar yadda yazo a cikin Littafin su mai suna [Assirudul Mustaqeem Ila Mustahiqqqi Attaqdeem Muj, na 3 Shafi na 161],

Kar na Tsawaita In muka kalli wadannan magan ganun na maluman su zamu ga sun rusa waccan Taqiyyar da qananan qwarin Karnunakan Zakzaky suka yi Kiran su da Ita da uwar Mu'uminai a takarda wannan kawai Taqiyyace kamar yadda daman Jigo ce a Aqidar su,

To Abin Tambayar Shine Ina son dan Allah yan shi'an 9ja ku kawo min wani Malamin ku da ya kira nana A'isha da uwar mu'uminai!!

Idan baku kawo ba to kenan Allah ne ya matsi bakin ku kuka bayyanar da ku muna fukai ne ba mu'uminai bane ba!

فإن لم تفعلوا ولن تفعلوا ..........

Sannan yan Baqin ciki se dai ku mutu zan rufe da Hadisin Annabi (s.a.w) cewa:

'فضل عا إشة علي النساء كفضل الثريد علي سا إرالطعم'

[Bukhari 2769, Muslim 2431],

Basheer Journalist Sharfadi (Abu Hafsah),
16/04/015,


***YAN SHI'A SUN ZAGI SAYYIDINA ALI (R.A)***
.
.
.
Sanin kowa ne irin yanda wadannan y'ay'an yahudawan jikokin dan saba'i ke yin furucin cewa su masoya Ahlul-bait ne kuma suna kare hakkin sune ko kuma su dinga yin kurin cewa ai sahabbai sun zalunci Ahlul-bait don haka suke zaginsu wanda wannan ta tsuniyace wadda tun kafin zamanin su IRO JANJAKI na zaria kakannin su su dan saba'i suke yinta to se dai fa Abin da hausawa suke cewa ''DA WALAKIN GORO A MIYA'' Hmmm
.
To se dai karnukan janjakin ba Sahabbai kadai suke zagi ba harda Ahlul-bait din wadanda suke cewa suke kaunar su wanda daman tuni dagutun su kuma kartagin su zindikin su KHUMAINI Allah ya la'ance shi ya tona musu asiri inda yake cewa:
.
''(A cikin Adinin su akwai takiyya wadda ma'anarta shine) ''TAKIYYA MA'ANARTA ITACE MUTUM FADI MAGANA WACCE TA SA6AWA AINIHIN ABINDA YAKE AKWAI KO YA AIKATA WANI AIKI WANDA YAKE SA6AWA MIZANIN SHARI'A''
.
{Kashful Asrari na Ayatullahi khumaini madabi'a ta tehran , 1363. Shafi na 147.}
.
To kunga wannan maganar ta sa ta nuna mana cewa ashe duk abinda suke fada a baki karyace kara-ra akwai ma wadansu tazo mujitan daga malumansu wadanda ke kara bayyanar da wannan maganar to bari muje kan Abinda muka dauko wanda zamuyi magana akai.
.
DA FARKO KAFIN SU ZAGI SAYYADI ALI (r.a) SUN ZAGI ANNABI (s.a.w)!!
.
.
Daya daga cikin malumansu wadanda suke ji dashi ya kawo a cikin akidojinsu cewa : daya daga cikin imaman su na wannan zamanin mai suna SAYYID ALI GARAWI yace:
.
''LALLAI ANNABI (s.a.w) BABU MAKAWA SAI AL-AURARSA TA SHIGA WUTA SABODA YA AURI WASU MATA MUSHRIKAI (yana nufin nana Aisha da Hafsa R.A)'' WAL IYAZU BILLAH
.
Babu shakka babu makawa hakika duk wanda ya judurce ya yarda cewa gashi daya na Annabi(s.a.w) ze shiga wuta to wannan wallahi kafiri ne
.
Kai bayan wannan ma akwai wadansu da dama da sukai ga Annabi s.a.w wadanda suka fi wannan
.
.
ZAGIN SU GA SAYYIDINA ALI (R.A)
.
Shehin malamin su Muhammad Bakir Al-majalisi ya ruwaito cewa:
.
''Wata mace ta mike a cikin masallacin Al-halin sayyidina Ali yana Huduba sai tace da shi:
.
''Ya kai maka shin masoya!''
.
Wai sai sayyidina Ali ya dube ta yace :
.
''Yake mara kunya. Ya ballagaza ya wacce bata haila kamar yadda mata suke haila ya wadda akan naninta akwai wani abu da ya burtso yana reto''.
.
{Biharul anwari na muhammad Bakir Al-majalisi madba'a ta Ihya'ut Turathi Bairut 1403. Mujalladi na 41 shafi na293}
.
To ya dan uwa wai sayyidina Ali ne yayi wannan maganar kuma yana huduba a masallaci saboda tsabar rashin kunya kuma wai sunan suna kaunar sa! Sukai masa wannan zagin da kazafi da cin zarafi wai BATSA a min bari WAL IAYAZU BILLA !
.
.
ZAGIN SU GA NANA FATIMAH (r.a)
.
Y'an shi'a sun rawaito cewa : wai Nana Fatimah {r.a} taje ta samu Sayyidina Abubakar da Umar {r.a} tayi musu maganar gadonta na gonar Fadak . Inda tayi fada da su tayi kururuwa . Mutane suka taru kuma ta kama wuyan Umar ta jawoshi zuwa gareta''
.
{Kitab salim binu kais na salim bin kais Al-hilali bugun mu'assasatul bi'itha Bairut shafi na 253}
.
Tofa kunji la'anannu wai yar Annabi ce taiywa Aminan mahaifinta rashin kunya wai har ta shako shi kunga kenan a gurin su ita bata da kunya kenan! Kunga sun zageta da sunan suna kaunarta!
.
.
Ya #Allah ka rabamu da shi'a zamu tsaya anan


SHUBUHOHIN Y'AN SHI'A SHEIK AMINU IBRAHIM DAURAWA

((((( ‪KALUBALE_GA_‬'YAN_SHI'AH)))))
.
ZUWA GA 'YAN SHI'AH
.
muna kira ga 'yan shi'ah da sukawo mana hadisai 10 kacal na Sayyada Fadimah (AS).
.
Dole hadisin ya kasance kamar haka: daga Nana Fadimah (AS) tace: Annabi (SAW) yace: ..
.
Wanna shine hadisi a wajan malaman Musulunci, duk abin da bai dangana ga Annabi (SAW) ba tabbas wanna ba hadisi bane.
.
Duk wanda ya kawo mana hadisan Sayyada Fadimah (AS) guda goma (10) da sunan littafan da ya cirosu, sannan muka bincika muka tabbatar da haka.
.
Muna yi masa Al'bshir da Kyauta mai tarin yawa, zamu yi maka kyauta wacce baka taba tunanin zaka sameta a rayuwaba.

KUR'ANIN YAN SHI'A DABAN NE DA NAMU!!
.
.
.
BISMILLAHIRRAHMANIRRAHEEM
.
YAUMA KAM MUNXO DA SAHIHIYAR MAGANA NE DAN GANE DA KUR'ANIN YAN SHI'A WANDA SAU TARI XAKAJI SUNA CEWA:
.
ANCE MUNADA KUR'ANI TO YANA INA KUMA WAYE YA TA6A GANIN SA???? INJI YAN SHI'A FA
.
TO KU BIYO NI KUSHA LABARI KAI TSAYE XAMU KUTSA MUJI ABINDA MALUMANSU SUKE CEWA:
.
TUN DA FARKO SUN FARA KUDURCE CEWA AL-KUR'ANIN MU JABU NE NASU SHINE ORIGINAL KAMAR YADDA MAGANAR WANI MALAMIN SU MUHAMMAD BINU HASSAN AL'ASFARI WANDA AKE LASAFTASHI CIKIN MANYAN MAGABATAN YAN SHI'A YA RASU A SHEKARA TA 290 B.H GA ABINDA YAKE CEWA;
.
''DAGA IMAM JA'AFAR SADIK YACE:-
''BABU WANI DA XAI IYA DA'AWAR CEWA YA TATTARE AL-KUR'ANI DUKKANNINSA XAHIRINSA DA BADININ SA SAI MASU WASICI'' (yana nufin imamai)
.
SANNAN YACE IMAM JA'AFAR SADIK YACE:-
''BABU WANDA XAICE YA TATTARE KUR'ANI DUKKANNINSA KAMAR YADDA ALLAH YA SAUKAR DASHI SAI MAKARYACI BABU WANDA YA TATTARESHI YA HADDACESHI KAMAR YADDA AKA SAUKAR DASHI SAI ALI DA IMAMAI A BAYANSA''
.
(duba litttafinsu basa'iruddarajatil kubra fi fada ili ali muhammad na muhammad binul hassan alsaffar shafi na 213)
.
.
Wannan wai suna kokari ne na kawar da kur'anin mu wanda sahabbai suka tattara da kuma nuna cewa be cika ba
.
Kur'anin yan shi'a yana da ayoyi guda DUBU GOMA SHA BAKWAI (17,000) mu kuma namu yana da ayoyi DUBU SHIDA DA DARI BIYU DA TALATIN DA SHIDA (6,236) .
.
Sannan a kur'anin su suna da suratul ahxab wadda mu a namu kur'anin tanada ayoyi 73 amman su a nasu tanada adadin ayoyin bakara wato aya 286 suratun nur kuwa wadda take da ayoyi 64 to su a nasu kur'anin tanada ayoyi 160 suratul hujrat kuma mu a namu tanada aya 18 su kuma tanada aya 90,
.
(domin ganin wannan adadin nasu yananan sun kawo a cikin littafinn su wanda suke ji da shi kuma suke masa lakabi da A.B.C din shi'a wato KITAB SULAIM BIN KAIS na sulaiman binu kais alhilali al kufi shafi na 122)
.
.
Kai akwai bam-bamci sosai amman sbd karmu wahalar da me karatu xamu kyale wannan ga6ar anan
.
. Dangane da dalilin da yasa y'an shi'a basa buga kur'anin su shine dalilannan na takiyya wadanda munriga munyi karatunsu a baya sannan suna kiran kur'anin su da MUS HAF FATEEMAH wanda da shine in kukayi magans se suce ai ba kur'ani akace ba CEWA AKAI MUS'HAF FATEEMAH
.
wannan suna malamin suna malamin su khulaini ya kirashi da haka a cikin littafinsu Al kafi mujalladi na 1 shafi na 171
.
To idan dan shi'a yace maka haka se kace masa ai kuma ga wasu maluman naku sun kira shi da kur'ani kai tsaye wanda xan kawo muku hujjar sa a hade da wannan bayanin da xanyi a kasa
.
DA YAWA XAKAJI YAN SHI'A NA KALUBALANTAR MUTANE CEWA IDAN GASKIYA NE SUNADA KUR'ANI TO YANA INA ME YASA BA'A GANIN SA?C?
.
DOMIN BADA WANNAN AMSA SE MU KOMA GA MAGANAR MALAMINSU HUSSAIN ALKURASANI YANA CEAW;-
.
''MU YAN SHI'A MUNA KUDURE CEWA AKWAI KUR'ANI DA IMAM ALI YA RUBUTA DA HANNUNSA MAI ALBARKA BAYAN DA YA KARE YIWA ANNABI SUTURA KUMA YA XARTAR DA WASIYYARSA KUR'ANIN YA CIGABA DA XAMA A HANNUN IMAMAI A MATSAYIN AMANA DAGA ALLAH HAR YA ISO GA IMAM MAHADI WANDA YA ADANA SHI KUMA XAI PITO DA SHI A LOKACIN DA XAI BAYYANA'E
.
(duba al-islam ala da'ut tashayyu'i na hussain Al-khurasani shafi na 204)
.
Yan uwa ko anan muka tsaya ai kun fahimata sosai!d
.
Kunga duk wanda be yarda da kur'ani ba wanene shi???
.
Kuma anan yaran ZAKZAKY SUNA CEWA BASU DA KUR'ANI to abin tambayar anan maganar iyayen gidan XAKXakY malamansu xamu dauka ko ta su???
.
.
. Wrote ;- by Basheer journalist sharfadi
MUS'HAF FATIMA
Kuranin shia
Shi'a kafirci 1
Shi'a Kafirci 2
Shi'a kafirci 3
Shi'a kafirci 4
Shi'a kafirci 6
Shi'a kafirci 7
Shi'a kafirci 8

→Labarai

HASSADA MUGUN CIWO, ANIYARKA TABI KA ABDULJABBAR KA SANI HALIFA QARIBULLAH YAFI KARFINKA,(Imam Aliyu Indabawa)

HASSADA MUGUN CIWO, ANIYARKA TABI KA ABDULJABBAR KA SANI HALIFA QARIBULLAH YAFI KARFINKA,(Imam Aliyu Indabawa)
.
Wannan da kuke gani shine Dr kalifa qaribullah nasiru kabara, wanda ya kasance shine halifan dariqar qadiriyya, kuma muna girmama shi saboda halayensa na kawaici da sanin ya kamata, sai Allah ya jarrabe shi da wani taqadarin kani wanda ya addabe shi da hassada kullum cikin zaginsa yakeyi yana kushe shi yana aibata shi,
.
Asali abinda yasa yake masa wannan hassadar shine saboda halifa qaribullahi Allah yayi masa ni'imomi da baiwarwaki wanda shi kanin nasa bashi dasu, yafi shi duk wani abu da ake so, ta bangaren daukaka, da Ilmi da 'yaya da kudi da magoya baya da manyan mutane Sarakuna, uwa uba kuma yana da hankali wanda shi kanin nasa yayi rashinsa,
.
Sannan ga mukamin Halifa da yake rike dashi wanda shine yafi komai kona masa zuciya da motsa masa hassada, saboda shi a tunaninsa ai shine yafi cancanta daya gaji mahaifinsa ya zama halifan qadiriya saboda tunaninsa wai yafi Qaribu Ilmi shine yasa ya dade yana zagin Halifa karibu yana cutar da shi ta ko'ina yana nuna hassadarsa gare shi, dayake dama hassada ga mai rabo taki ce, shi kuma halifa Qaribu kullum sai kara gaba yakeyi har wasu kashashen ma suna bashi lambar yabo ta girmamawa amman duk da haka har yanzu Abdun jabberun yaki ya gane,
.
Ku duba Ko A haife qaribu ya haifi Audujanbiri amman saboda tantiranci da rashin tarbiya babu irin zagin da bayayi masa akwai Lokacin Audu janbiri yace,"qaribu wai babarsa da cikinsa ta shigo gidan malam wai qaribu ba dan malam bane wai shege ne kuma a duba dashi qaribun dashi Audu janbirin waye yake kama da malam kabara, kuma wai a cikin taron daruruwan mutane yayi wannan maganar, ba wannan kadai ba da dai sauran maganganu masu muni wanda shi kuma qaribun dayake yasan kanin nasa yana da ragaggen hankali baya biye ta tashi kullum hakuri yake dashi, lokacin da magoya bayan qaribu suka ga abin nasa fa ya wuce tunani ya koma tsantsar iskanci da rashin mutunci sai sukace suma dai dai suke da dan iska, inda duk lokacin da yazo wani taro ko maukibi sai suki su barshi ya shiga idan ma ya shigo sai su jefe shaidani, haka suka dinga yiwa dan banza daga karshe dayaga uwar bari da kansa yaje ya bawa halifa Qaribu hakuri akayi salhu tun daga lokacin abu ya danyi shiru,
.
Sai yanzu ya tsiro da wani iskancin, yana zagin Halifa qaribullah, dama tun asali kasancewarsa mutum mai neman Suna kota halin qaqa, amman hakan yaki samuwa yasa yake cin zarafi da cin mutuncin mutane sai kaji shi yana zagin babban malami wanda ya haife ya haife shi,
.
haka ya koma ta6o 'yan siyasa wanda duk gomnatin da take kai to sai yayi ta zaginta kenan har sai an bashi wani abun, misali lokacin mulkin kwankwaso na farko haka ya dinga bi yana zagin kwankwaso har sai da kwankwaso ya bashi fili a gwale filin mushe, wanda yanzu haka a cikin filin yayi gidansa yayi masallacin juma'a filin ma hakkin mutane, lokacin da kwankwaso ya tafi shekarau yazo sai ya koma 6angaren shekarau yana masa jagaliya da yaga shekarau baya bukatar tafiya da 'yan jagaliya irinsu sai ya dinga zagin shekarau har yake cewa idan yabi shekarau to shi dan zina ne, ana nan sai malam shekarau yayi masa wani babban Alkhairi wanda ya fito yace duk duniya ibrahim masu girma guda uku ne, da Annabi ibrahim da ibrahim inyass da ibrahim shekarau, lokacin da kwankwaso ya dawo be tafi dashi ba sai ya koma zagin kwankwaso ko lokacin da kwankwaso ya ta6a Annabi S.A.W sai ya dinga zagin kwankwaso har yace dashi ya zama kafiri, haka ya tara mutanensa har ya dauki sulke da kwalkwali ya saka a jikinsa , ya umarci 'yan jagaliyar yaransa suka rike makamai suka fito gari suna zanga zanga, amman yadda zakasan munafiki ne sai gashi lokacin da yake wa 'yan tijjaniya raddi yana siffanta Muhammadu Rabi'u kwankwaso da mai kishin musulunci,
.
Ba 'yan siyasa kadai ba, tuntuni shine yau ya ta6o 'yan izala gobe kaji ya ta6o 'yan tijjaniyya jibi ya ta6o 'yan qadiriya ko wani malami wanda bashi da dariqa, tun mutane suna biye masa har suka gane manufarsa suka gane cewa yana fama da ta6in hankali ta yaya zasu tsaya suna rigima da mahaukaci sai duk suka kyale karen yaje yayi ta haushinsa shi kadai, daya ga haka sai ya canza dabara akan ya samu masoya wanda zai dinga damfararsu 'yan kudaden su, haka yayi ya dinga tara karatu da sunan kishin Annabi da soyayyarsa nan ko babu abinda yake koyawa sai jahilci da dure duren ashariya, Kunji AMIRUL FASIKINA HUJJATUL JAHILINA kenan,
.
Koda matasan suka fuskanci babu wata tsiya na karatu da ake karuwa da Abdun jabberun sai duk suka dinga watsewa suna karewa kamar hatsin guziri, daya fuskanci neman Sunan dayake har yanzu a kano ba'asan da wani Abdun jabberun ba, wanda ko a gwale filin mushe babu wanda yasan dashi, kuma gashi na cefane yana gagararsa sai ya tsiro da wani iskanci da zindikanci na zagin sahabban Annabi inda yaje ya kar6o kwangilar kudi wajen Iro jakin zariya L.A don ya samu magoya baya, lokacin daya fara zagin sahabbai irinsu sayyadi Mu'awiya A,S yana kawo hadisai ta karfin tuwo yana juya musu ma'ana malaman Sunnah sun zabura suna mayar masa da raddi wanda shi dama abinda yake so kenan ayi ta zancensa yayi suna a san dashi, bayan lokacin da malam Alqasim yayi buji buji dashi akan littafinsa muqaddimatul Khaziba, haka aka dinga fama dashi akan yazo a zauna ayi muqabala akan wannan mas'alar ta fi'atul bagiya, amman hakan yaki yuyuwa kullum ya zauna sai dai dure duren ashariya da tsine tsine da karya da cika baki da alfhari da ihu da kowayee, a haka yanzu zindiqancin nasa da iskancin nasa har yazo ya fara zaginsu sayyadi Abubakar yana karyatashi akan hadisin gadon Annabi, yana zagin sayyadi usman akan wai azzalumi ne a lokacin mulkinsa, yanzu da malaman Sunna suka gane cewar bamagujen dan shi'ar yanada ta6in hankali sai duk suka kyale shi, don idan banda me ta6in hankali babu wanda zai dinga zagin sahabbai yana tuhumarsu,
.
To sai rannan mai tatsinen a wani shirmen sa dayake yi wai da sunan karatu yana karanto wani soki burutsun littafinsa mai suna MUQADDIMATUL KHAZIBAH babi mai taken LA TASABBU AS'HABI sai yazo maganar akan wani Hadisi da Halifa Qaribullah ya rawaito akan Sayyadi Ali inda ya dinga ciwa halifa Qaribullah mutunci yana fada masa maganganu na 6atanci yana cewa zasu 6ata dashi akan imami, ba don komai yake haka ba wai don kawai halifa shi yana girmama sahabban Annabi baya zaginsu sannan yana fadar gaskiya a duk inda ta dace, ko a wani haukan karatun Amirul jahilina na baya naji wai har yana cewa wai qaribu yayi maja da 'yan izala yana kiransa da nasibi,
.
To janbiri idan ma izalar qaribu ya koma ai ya gano itace gaskiya ne, tunda gaskiya yake bi, kuma kowa yayi shaidar cewa qaribu malami ne me koyar da karatu wanda yakanyi tafsiri a gidan sarki, sannan a ranaku yakan karanta sahih muslim da Algunya da ishreniyya, ba kamar ka ba wanda babu abinda ka iya sai dai ka tara mutane kayi ta dura ashariya kana tsine tsine kana sheka karya kana hauka suna ihu kana koya musu ta'addanci kana cewa su dauki makamai suje masallacin da akai rikici a baya su kashe 'yan izala, kai saboda ci da qarfi irin na mai mai tatsine sai kaje ka rubuto hadisai da ayoyi kazo kayi ta karantasu da kyar kana kuskure a cikin ayoyin, mutumin da ko haddar simini daya bashi da ita a Qur'ani, kai ko Ayar Muhammadur rasulillah ma daya karanto akwai kusa kurai a cikinta, kai Abduljbbar wallahi jahili ne na karshe, na tabbata ko fatiha ma idan zai karanta sai an ci gyaransa, ayar suratul ma'ida IN TU AZZIBHUM FA INNAHUM IBADUK WA IN TAGFIR LAHUM FA INNAKA ANTAL AZIZUL HAKIM duk da rubuto ayar yayi amman shi jahilin sai cewa yayi FA INNAKA ANTAL GAFURUR RAHIM haka farkon raddinsa ga 'yan tijjaniya yace" ALLAZINA HUM IZA ASABATHUM sai ya sake cewa" ALLAZINA IZA ASABSATUM.. Kunji chakwakiya fa, haka a wani karatunsa yana karanta tarihin matan Annabi S.A.W wai ayar da take suratul Ahzab tana gargadi ga Matan Annabi itace" INKUNTUNNA TURIDNAL HAYATUD DUNYA WAZINATAHA FATA A LAINA UMATTI U KUNNA WA USARRIH KUNNA amman jahilin wai sai yace." FATA A LAINI UDALLIQUKUNNA WA USARRIH KUNNA, kuji jahili wanda beyi karatun Qur'ani ba, sannan ayar ta suratu Ahbaz yazo kan kissar Zainab da zaid ayar itace WAMA KANA LI MU'UMINUN WALA MU'UMINATUN IZA QADALLAHU WARA SULUHU AMRAN AY YAKUNA LAHUMUL KIYARATU MIN AM RIHIM WAYAY YA'ASILLAH WARA SULAHU FAQAD DALLA DALALAN MUBINA amman kasgin jahilin sai yace" FAQAD DALLA DALALAN BA'IDA kunji jahili wanda beyi karatun qur'ani ba. Idan nace zan dinga kawo kuskuren wannan hanfefen sai na kawo sunfi hamsin, don ko aya daya bazai iya ba ammn ya dinga wa Qur'ani Hawan qawara.
.
To wai wannan kuhungun jahilin kasgi, wai a fadar wasu wawayen shine malami kuma wai hanferen shine jagoransu, kai godiya ta tabbata ga Allah daya saka mabiya wannan zindiqin suka kasance wawaye mahaukata, tabbas kamar yadda suke fada na yarda Amirul jahilina shine mujaddadin wawaye na wannan zamani.
.
Abdun jabbarun sai dai kayi hakuri, na gaba yayi gaba na baya sai labari, halifa qaribullah yayi maka nisan da har abada bazaka ta6a kamo koda farcensa saba, sai dai ka cigaba da haukanka da zagin nasa idan bakayi wasa ba hassada itace zata sheke ka har lahira, kuma ko shi Halifa Qaribun yasan kanada matsalar kwakwalwa, wanda ya kamata yasan yadda za'ayi a kaika dawanau tun kafin haukan naka yakai ka fara zagin annabawa kana tuhumarsu, abduljabbar nidai ina maka Addu'ar Allah ya baka lafiya ya rabaka da wannan cutar ta ta6in hankali da take damunka, su kuma jahilan da suke biye maka. Allah ya ganar dasu su fara zuwa makaranta suy karatu, don babu wani mai ilmi da hankalin da zai dauki wannan galmashoran mai dure duren ashariya da zagin sahabban Annabi wai da sunan malami.
.
Tofah dama ance duk yadda akai da jaki dai yaci kara, yanzu gaskiyar nan dana fada fa sai ka samu wasu jakunan sun fara tunkuyi koh? To jakunan kogo ayi ta tunkuyi lafiya, nidai babu jakin daya isa ya tunkuye ni na juya nace zan rama, ko shi kansa babban jakin naku na kogo be isa balle wasu karnukan farauta, saboda haka 'ya'yan mutu'a. Karnukan farauta haihuwar mutu'a kuy ta haushi lafiya.
.
Har yau dai
.
Angom Fatima ne Abban Sadiq
.
I.A.I

Back to posts
Comments:
[2016-02-24 21:46:57] Moh'd B. Ussaini :

To Maza Kaje Ka Tuba Domin Kayi Karya Gami Da Hahilci Bataimiye

[2016-07-01 22:33:04] ANAS AMEEN :

ALLAH YA SAWAKE AMEEN.

[2016-05-12 19:18:42] ummu aisha :

SLM

[2016-07-24 20:41:23] Aminu Rabiu Garun Gudinya Babura :

Ya Allah kaganar damu gaskiya katseratar da diga diganmu daga saba maka amin

[2016-07-30 18:45:55] MHD SANI :

Allah yasaka wa abduljabbar anyi masa kage kuma baze yafeba

[2016-09-17 05:21:32] ibrahimaliyusumaila@gmail.com :

kai arasa wanda za aiwa sharri sai abduljabbar

[2016-08-28 22:57:17] Shamsuddeen lawal anchau :

Tofa!

[2018-02-07 15:24:04] Zaharaddeen m.abubakar deen :

to allah yaimana jagora amin mudai sunnah sak.


UNDER MAINTENANCE

Share|

Kaima shiga a tattauna da kai
* No boards.

Online: Guests: 1


→Ra'ayin jama'a game damu

 IDAN KANA BUKATAR A TALLATA MAKA HAJAR KA A WANNAN SHAFIN DA SAURAN SHAFUKAN MU KANA IYA TUNTUBAR MU TA WADANNAN HANYOYIN KAMAR HAKA:


Email: bjournalist55@hotmail.com

Phone No: 09035830253

Facebook: Basheer Journalist Sharfadi

Address: Ittihad Computer Centre,  No 92 Daneji Kano


MAI TALLA SHI KE DA RIBA


*Bayanan ka*
Browser din da ka hawo Mozilla

Kasar da kake

Adadin Maziyarta 528017

Adadin Wadanda Sukayi Comment 65691

A Wadanda Suka Shiga Tattaunawar Mu 54


Follow @bjournalist55
→Yi Adding Dina Ta Facebook
→Yi Like Na Dakarun Sunnah Page
→Yi Like Dina Ta Facebook

*Shafuka Masu Alaka Da Mu*

→Basheer Sharfadi wordpress
Basheer Sharfadi Blog Spot
UP
→Home

Basheer Journalist Sharfadi (Abu Hafsah)
ISLAMIC DATE
  • phpimg2.php?it&ic=yellow



  • Click to Sms
    Click to Call


    Basheer journalist sharfadi3
    Coollogo com-1281358

    The Soda Pop