80s toys - Atari. I still have
Google69490f6862051cb8
google-site-verification: google69490f6862051cb8.htmlgoogle-site-verification: google69490f6862051cb8.htmlgoogle-site-verification: google69490f6862051cb8.htmlBasheer journalist sharfadi14

Basheer journalist sharfadi14.jpg6
Basheer journalist sharfadi 11 1
Maraba Da Zuwa Wannan
Shafi Mai Al-barka 1

☀ Zabi inda kake son shiga ☀
Menunks
→Home
→Akidojin Ahlussunnah
→Addinin musulunci (35)
→40 Hadith (50)
→Fadakarwa (120)
→Neman labarai (20)
→Shi'a Kafirci (50)
→Hadith (55)
→Khudubobi (24)
→Tarihin magabata (60)
→Raddi / Maida martani (99)
→Face book post (30)
→Monthly Archives (60)
→Tambaya da Amsa (20)
→Sahabban Annabi {s.aw} (50)
→Taskar maluman sunnah (25)
→Akidar Y'an Shi'a Dangane da Al'kur'ani
→Fassarar Usulussunnah (20)
→Sheik Ja'afar {Rahimahullah} (65)
→Sheik Abubakar Gumi {Rahimahullah} (30)
→Sheik Dr. Muhammad Sani R/Lemo
→Salafiyyah Network Nigeria (100)
→Adam Sani Abu-Umayrah (99)
→Salaf Ustaz (79)
→Malama Ummi Ahmad Katsina
→Malama Amina Saleh Mande
→Labarai (40)
→Nishadantarwa (10)
→Siyasar Nigeria (9)
→Vidio (33)
→Audio (66)
→Hotuna (120)
→Internet Cheat (90)
→Site Achieve
→Application (10)
→Games (8)
→About me (01)

Wannan shafin mallakarCoollogo com-1281358 3
Ne




SHAFI DON KARUWAR MUSULMI
Dr. 2

→Home Page

Karatun TUHFATUL-IRAQIYYA Daga Sheik Dr. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo Audio Mp3 Fatan za'ayi sauraro lafiya

•Tuhfa 001
•Tuhfa 002
•Tuhfa 003
•Tuhfa 004
•Tuhfa 005
•Tuhfa 006
•Tuhfa 007
•Tuhfa 008
•Tuhfa 009
•Tuhfa 010
•Tuhfa 011
•Tuhfa 012
•Tuhfa 013
•Tuhfa 014
•Tuhfa 015
•Tuhfa 016
•Tuhfa 017
•Tuhfa 018
•Tuhfa 019
•Tuhfa 020
•Tuhfa 021
•Tuhfa 022
•Tuhfa 023
•Tuhfa 024
•Tuhfa 025
•Tuhfa 026
•Tuhfa 027
•Tuhfa 028
•Tuhfa 029
•Tuhfa 030
•Tuhfa 031
•Tuhfa 032
•Tuhfa 033
•Tuhfa 034
•Tuhfa 035
•Tuhfa 036
•Tuhfa 037
•Tuhfa 038
•Tuhfa 039
•Tuhfa 040
•Tuhfa 041
•Tuhfa 042
•Tuhfa 043
•Tuhfa 044
•Tuhfa 045
•Tuhfa 046
•Tuhfa 047
•Tuhfa 048
•Tuhfa 049
•Tuhfa 050
•Tuhfa 051
•Tuhfa 052
•Tuhfa 053
•Tuhfa 054
•Tuhfa 055
•Tuhfa 056
•Tuhfa 057
•Tuhfa 058
•Tuhfa 059
•Tuhfa 060
*Koma Saman Shafi*

→Labarai

FITOWA TA (20). . ABDULLAHI BN ABBAS YA ZAGI MU'AWIYA, TAHANYAR SIFFANTA SHI DA DACEWA DAYIN "MULKI", SU KUMA MASU MULKI BARNA SUKEYI.

FITOWA TA (20).
.
ABDULLAHI BN ABBAS YA ZAGI MU'AWIYA, TAHANYAR SIFFANTA SHI DA DACEWA DAYIN "MULKI", SU KUMA MASU MULKI BARNA SUKEYI.
.
wannan da'awar monitan kogo haka yayita,
yana mai fadin cewa ai ibn Abbas malamin
tafisirne;don haka yace: ﻣﺎ ﺭﺃﻳﺖ ﺃﺧﻠﻖ ﻟﻠﻤﻠﻚ ﻣﻦ‎ ‎
ﻣﻌﺎﻭﻳﺔ‎.‎
kuma Allah yace: "ﺇﻥ ﺍﻟﻤﻠﻮﻙ ﺇﺫﺍ ﺩﺧﻠﻮﺍ ﻗﺮﻳﺔ
ﺃﻓﺴﺪﻭﻫﺎ".
DOMIN warware wannan karyar nake cewa:
.
SHI dai wannan asari wanda sarki yayiwa diban karan mahaukaciya, baya ga karyar da yashararawa ibn ABBAS, ya zo ne acikin al'musannaf 20985.
SANNAN yazo cikin Assunnah na khallal 675.
.
DA sanadi har zuwa ibnl mubarak, dga ma'amar daga wahab, yace naji jbn ABBAS
yana cewa: ﻣﺎ
ﺭﺃﻳﺖ ﺃﺧﻠﻖ ﻟﻠﻤﻠﻚ ﻣﻦ ﻣﻌﺎﻭﻳﺔ.
.
** FARKON abunda zamu fara dubawa awannan gabar shin siffantuwa dayin mulki
aibune, ko nakasu ne a addinin musulunci-
.
kamar yanda shi sarkin kogo yanuna??
Hakika siffantuwa da mulki ba aibu bane,
kamar yanda ayoyi dadama cikin alkur'ani
suka bayyana, bal ubangiji madaukakin sarki
ya sanya wasu cikin annabawa sun zamto masu mulki, bayan kasancewarsu annabawa,
ga misalai:
.
1: ubangiji yake fada gameda Annabi Dawud:
" ﻭﺃﺗﺎﻩ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﻟﻤﻠﻚ ﻭﺍﻟﺤﻜﻤﺓ ﻭﻋﻠﻤﻪ ﻣﻤﺎ ﻳﺸﺎﺀ".
ALBAQARA 351.
2: Yafadi bisa ga harshen annabi sulaiman
lokacinda yake fatan ubangiji yabashi mulki:
" ﺭﺏ ﺍﻏﻔﺮ ﻟﻲ ﻭﻫﺐ ﻟﻲ ﻣﻠﻜﺎ ﻟﺎ ﻳﻨﺒﻐﻲ ﻟﺄﺣﺪ ﻣﻦ ﺑﻌﺪﻱ".
SAD 35.
3: yafadi bisa ga harshen annabi yusuf:
" ﺭﺏ ﻗﺪ ﺍﺗﻴﺘﻨﻲ ﻣﻦ ﺍﻟﻤﻠﻚ ﻭﻋﻠﻤﺘﻨﻲ ﻣﻦ ﺗﺄﻭﻳﻞ
ﺍﻟﺄﺣﺎﺩﻳﺚ".
YUSUF 101.
BAYAN wadannan sai ubangiji yaae fadin
cewa ya baiwa ahalin annabi Ibrahim mulki:
" ﻭﺍﺗﻴﻨﺎﻫﻢ ﻣﻠﻜﺎ ﻋﻆﻴﻤﺎ".
Hakane yasanya hatta manzon ALLAH (s.a.w)
saida ubangiji yabashi zabi akan idan yana so
za a bashi mulki, wanda kuma da ace
siffantuwa da mulki aibune, babu yanda
za'ayi abashi wannan zabin.
.
Ibn hibban ya fitar ckn sahih 2137, imam
Ahmad cikin musnad lamba7120:
" ﺇﺧﺘﺮ ﺇﻣﺎ ﻋﺒﺪﺍ ﺭﺳﻮﻟﺎ ﺃﻭ ﻣﻠﻜﺎ ﻧﺒﻴﺎ".
ALBANI ya kawo shi ckn silsilar sahiha lamba
1002.
.
Bayaga salihan bayi kuma da ubangiji
yasiffanta su da mulki, kamar zul qarnain
wanda byaninsa yazo ckn suratul kahf,
dakuma dalut wanda UBANGIJI YACE:
" ﺑﻌﺚ ﻟﻜﻢ ﻃﺎﻟﻮﺕ ﻣﻠﻜﺎ".
SANNAN KUMA ubangiji ya ambata mulki daga
cikin ni'imominsa:
ﻳﺎ ﻗﻮﻡ ﺍﺫﻛﺮﻭﺍ ﻧﻌﻤﺔ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻜﻢ ﺇﺫ ﺟﻌﻞ ﻓﻴﻜﻢ ﺃﻧﺒﻴﺎﺀ
ﻭﺟﻌﻠﻜﻢ ﻣﻠﻮﻛﺎ ".
ALMA'IDA 20.
.
Abu nabiyu da zamu kalla anan shine:
.
shin dagaske ibn ABBAS cin zarafin mu'awiya yayi da wannan maganar tasa, ko kuma yabo
yayi??
AMSA:
.
duk wanda yakaranta asarin har zuwa qarshe zai iske ibn Abbas yabon mu'awiya
yayi ba wai zaginsa yayiba, kamar yanda shi
wancan yayimasa qarya.. domin ya siffanta
shi dacewa, ba marowaci bane, kuma ba mai
kuntataccen rai bane, sannan kuma ya iya
saita al'amurra tayanda zasu kasance bisa
tsari, sannan kuma kofarsa abude take don sauraren mutane.
.
Amma saboda tsabar qarya da rashin tsoron ubangiji kawai sai sarkin kogo yafito yasharara qarya haka..
.
ALLAH YASAUWAKE!!
.
GA KARASHEN ASARINNAN:
ﺇﻥ ﻛﺎﻥ ﺍﻟﻨﺎﺱ ﻟﻴﺮﺩﻭﻥ ﻣﻨﻪ ﻋﻠﻰ ﻭﺍﺩ ﺍﻟﺮﺣﺐ,ﻭﻟﻢ ﻳﻜﻦ
ﻛﺎﻟﻀﻴﻖ ﺍﻟﺤﺼﻴﺺ, ﺍﻟﻀﺠﺮ ﺍﻟﻤﺘﻐﻀﺐ .
.
ALLAH YA AZURTA MU TSORONSA.
.
NOTE:
INSHA ALLAHU SILSILAR RUBUTUKAN ZASU
CIGABA DA FITOWA, KODA KUWA BA KAMAR
YANDA ABAYA SUKE FITOWA AKUR KUSA
BA,SAKAMAKON UZURIRRIKA DASUKA SHA
KAINA.

Back to posts
Comments:
[2015-06-20 08:46:07] Nafiu Abdussalam :

Jama'a ya kamata a ji tsoron Allah kuma 'maa yalfizu min qaulin illa ladaihi RAQIBUN ATIDUN'.

[2015-12-07 00:49:57] Mu'aweeyya tusani :

Tura malumfashi katsina


UNDER MAINTENANCE

Share|

Kaima shiga a tattauna da kai
* No boards.

Online: Guests: 1


→Ra'ayin jama'a game damu

 IDAN KANA BUKATAR A TALLATA MAKA HAJAR KA A WANNAN SHAFIN DA SAURAN SHAFUKAN MU KANA IYA TUNTUBAR MU TA WADANNAN HANYOYIN KAMAR HAKA:


Email: bjournalist55@hotmail.com

Phone No: 09035830253

Facebook: Basheer Journalist Sharfadi

Address: Ittihad Computer Centre,  No 92 Daneji Kano


MAI TALLA SHI KE DA RIBA


*Bayanan ka*
Browser din da ka hawo Mozilla

Kasar da kake United States

Adadin Maziyarta 279551

Adadin Wadanda Sukayi Comment 65691

A Wadanda Suka Shiga Tattaunawar Mu 54


Follow @bjournalist55
→Yi Adding Dina Ta Facebook
→Yi Like Na Dakarun Sunnah Page
→Yi Like Dina Ta Facebook

*Shafuka Masu Alaka Da Mu*

→Basheer Sharfadi wordpress
Basheer Sharfadi Blog Spot
UP
→Home

Basheer Journalist Sharfadi (Abu Hafsah)
ISLAMIC DATE
  • phpimg2.php?it&ic=yellow



  • Click to Sms
    Click to Call


    Basheer journalist sharfadi3
    Coollogo com-1281358