Google69490f6862051cb8
google-site-verification: google69490f6862051cb8.htmlgoogle-site-verification: google69490f6862051cb8.htmlgoogle-site-verification: google69490f6862051cb8.htmlBasheer journalist sharfadi14

Basheer journalist sharfadi14.jpg6
Basheer journalist sharfadi 11 1
Maraba Da Zuwa Wannan
Shafi Mai Al-barka 1

☀ Zabi inda kake son shiga ☀
Menunks
→Home
→Akidojin Ahlussunnah
→Addinin musulunci (35)
→40 Hadith (50)
→Fadakarwa (120)
→Neman labarai (20)
→Shi'a Kafirci (50)
→Hadith (55)
→Khudubobi (24)
→Tarihin magabata (60)
→Raddi / Maida martani (99)
→Face book post (30)
→Monthly Archives (60)
→Tambaya da Amsa (20)
→Sahabban Annabi {s.aw} (50)
→Taskar maluman sunnah (25)
→Akidar Y'an Shi'a Dangane da Al'kur'ani
→Fassarar Usulussunnah (20)
→Sheik Ja'afar {Rahimahullah} (65)
→Sheik Abubakar Gumi {Rahimahullah} (30)
→Sheik Dr. Muhammad Sani R/Lemo
→Salafiyyah Network Nigeria (100)
→Adam Sani Abu-Umayrah (99)
→Salaf Ustaz (79)
→Malama Ummi Ahmad Katsina
→Malama Amina Saleh Mande
→Labarai (40)
→Nishadantarwa (10)
→Siyasar Nigeria (9)
→Vidio (33)
→Audio (66)
→Hotuna (120)
→Internet Cheat (90)
→Site Achieve
→Application (10)
→Games (8)
→About me (01)

Wannan shafin mallakarCoollogo com-1281358 3
Ne




SHAFI DON KARUWAR MUSULMI
Maraba da zuwa shafin nishadan tarwa na wannan dandali kana iya turo mana labarin ka dauke da sunanka ta wannan lamaba 08173559393 ko ta watsAp a wannan nubar
-------------------------------------
Duba qasan labaran domin samun damar yin bincike a wasu shafukan internet domin samun qarin wasu labaran


----------------------------------------
Wani guy ne yaje gidan iyayen budurwarsa domin yagaidasu
bayan yasauka aka kaishi a palon gidan sai mahaifiyarta tashigo suka gaisa bayan sun gaisa sai aka kawo masa cin-cin.
Yace yakoshi bazai ciba akayi akayi dashi yace shifa yakoshi amma acikin zuciyarsa yana son yaci
sai aka kira budurwar tasa acikin gida tadau tsawon lokaci bata dawoba sai guy ya yanke shawarar yadibi wannan cin-cin din yayi guzuri
sai kawai yasanya cin cin din acikin hularsa bayan tadawo sai yace shi zaije gida sukayi sallama bayan yafito a tsakiyar gidan sai igiyar shanya ta kade masa hula sai kawai akaga cin-cin yana fitowa acikin hular gut din.
Budar bakinsa keda wuya sai yace ah yau kuma ruwan cin-cin akeyi???
Hahahahahahahahahha
wuta sallau.




To Jama'a, duka-duka nan muka kawo
karshen
shirin wasan kwaikwayon nan mai sauna
BOKO
HARAM.
'YAN WASA
Muhd Yusuf
Kabiru Sokoto
Abu Qaqa
Abubakar Shekau
Abu Darda'i
'Yan matan Chibok
RUBUTA LABARI
Ambas.US a Nig (James Entwistle)
TSARAWA
Ali Modu Sheriff
Janar Ihejerika
DAUKAR HOTO
CNN,ALJAZEERA,B BC
HOTON KATI
Sahara reporters,Premi um times
KOYAR DA FADA
Sambo Dasuki
WURARE
Maiduguri, Adamawa,Yobe,Ka
no,Kaduna,Abuja
WANDA YA FARA SAKIN FILM DIN
Andrew Azazi
DAUKAR NAUYI
Good luck Jonathan
SHIRYAWA
Barrack Obama
BADA UMARNI
Good luck Jonathan
ALLAH yasa anzo karshen wannan advanture
film
din, bama bukatar wani ya fito.
Admin Hussaini Genty Zaria.


Ba kano a saudiya hhhhhh
.
.
Wani Bakane ne mai suna Malam Iro ya je aikin Hajji, bayan sun isa an kai su masauki sun huta kowa ya aje kayansa, sai ’yan uwansa suka fita aka bar shi shi kadai a daki. Can Allah Ya kawo gobara a dakin, ya rasa yadda zai yi, ya fito waje da gudu ya ga duk Larabawa ne kuma ba ya jin Larabci ya ga ba dama, sai ya mike a guje yana cewa ‘’Inna lillahi wa inna ilaihi rajiun! Malam Iro fin nar!” Ya ga ba a kula shi ba. Sai ya ce da karfi ‘’Inna lillahi wa inna ilaihi raji’un. Malam Iro fi Jahannama!”
lolx

Ba kano a saudiya hhhhhh
.
.
Wani Bakane ne mai suna Malam Iro ya je aikin Hajji, bayan sun isa an kai su masauki sun huta kowa ya aje kayansa, sai ’yan uwansa suka fita aka bar shi shi kadai a daki. Can Allah Ya kawo gobara a dakin, ya rasa yadda zai yi, ya fito waje da gudu ya ga duk Larabawa ne kuma ba ya jin Larabci ya ga ba dama, sai ya mike a guje yana cewa ‘’Inna lillahi wa inna ilaihi rajiun! Malam Iro fin nar!” Ya ga ba a kula shi ba. Sai ya ce da karfi ‘’Inna lillahi wa inna ilaihi raji’un. Malam Iro fi Jahannama!”
lolx

Admin #kano
watsAp n0 = 08173559393

:-YARO MAI WAYO DA UBANSA-:-
*. UBA:~ Tsakanin Mamarka Da Ubanka
Wakafi So???
+. YARO:~ Duka Ina Son Ku.
*. UBA:~ Yanzu Idan Na Tafi America Mamarka
Ta Tafi Ghana Ina Zaka Tafi???
+. YARO:~ Ghana.
*. UBA:~ To Kafi Son Uwarka Kenan???
+. YARO:~ A'a Kawai Saboda Ina Son Ghana
Fiye Da America.
*. UBA:~ To Idan Kuma Ta Dawo Ta Tafi
America Ni Kuma Na Tafi Ghana Ina Zakaje???
+. YARO:~ America.
*. UBA:~ Angry, To Me yasa Zakaje America
Bayan Kafison Ghana?
+. YARO:~ Saboda Naje Ghana Tun Farko, Shi
Yasa Zanje America.
Uhmmnnn! Me Kuka Fahimta Akan Wannan
Labarin???,,

::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::

wata buduruwa ce tana zance da saurayinta wanda take mutukar so da jin nauyinsa sai kaninta karami yazo yace yaya ina abinci na? sai tace kaje yana kicin ka dauka sai yace ba daga kicin din nake ba naga baba yana can yana lashe tukunya....wannan Abin kunya.in ke ce / kaine ya zaki / Ka yi??



‪‬Wani mahaukacin dan Adamawa ne ya je wurin mai nama, ya ce: “A ba ni balangu.” Mai balangu ya ce: “Na nawa za a ba ka?” Ya ce: “Sa na jaka.” Bayan ya yanka masa sai ya ce: “A zuba maka yaji?” dan Adamawa ya ce: “Shi ma sa na jaka.” Mai balangu ya ce: “Malam amma kai mahaukaci ne ko?” Shi kuwa amsa da cewa: “Shi ma sa na jaka!”
LOLS.
Kuma duk wanda ya karanta wannan post din shima Asamar na Jaka...


**TURANCIN YAN WANE GARI NE WANNAN???

Wani guy ne ya ga wani Inyamuyri da suka yi fadaaka rabasu, da yazo sai ya chakumi wuyanInyamurin sai yafara cewa: "Today your thousandis full, I am looking for you since that day, evenyesterday I saw you in the stomach of the marketyou drink a corner, I tried to drink your head but Ididn't see you till today. I drinking tell you if Icatch you in the stomach of the market I willmedicine you & your body will tell because you arenot hearing speaking".Sai kuma wai ga wani corper yazo wucewa zairabasu sai guy din ya cewa corper "Mr man don'tdivide us, once upon a time I was sitting underthe tree drinking my shadow & I minding mymind, I don't know up & down this man come andkill me with slap" koda corper yaji haka sai yatuntsire da dariya har yana fadawa akwata.
Nida nace wannan gayen dan...........


Daga halifa sharfadi
-------------------------
Watarana
wadansuyara sukabiyo kadangare zasubugeshi
saikadangaren yashige cikin masallachi
takofarliman, to ashe adai-dai lokacin anasallah
anyisujada kadangarennan sai yashige karkashin
liman,yaran sunazuwa sai sukaga ashe sallah
akeyi harkadangaren yabuya akarkashin liman
saikawai yaran sukacewa dayadaga cikinsu
iyatasowa kabugemasakai sunanufin
kadangarennan to shikuma liman iyatunanin
dashisuke to nanfa liman yakidagowa
dagasujjada.


Basheer 3

Za6i inda kake son shiga domin bincike game da Addinin musulunci a shafukan internet

Mada link Labaran nishadan tarwa by basheer journalist

Ilya dan mai qarfi daga basheer journalist

Mu shaqata daga voa hausa by basheer journalist

Rumbin nasir by basheer journalist

Al-kalami yafi takobi by basheer journalist


→Labarai
1234...9899100»

Share|

Kaima shiga a tattauna da kai
* No boards.

Online: Guests: 1


→Ra'ayin jama'a game damu

 IDAN KANA BUKATAR A TALLATA MAKA HAJAR KA A WANNAN SHAFIN DA SAURAN SHAFUKAN MU KANA IYA TUNTUBAR MU TA WADANNAN HANYOYIN KAMAR HAKA:


Email: bjournalist55@hotmail.com

Phone No: 09035830253

Facebook: Basheer Journalist Sharfadi

Address: Ittihad Computer Centre,  No 92 Daneji Kano


MAI TALLA SHI KE DA RIBA


*Bayanan ka*
Browser din da ka hawo Unknown

Kasar da kake

Adadin Maziyarta 344238

Adadin Wadanda Sukayi Comment 65691

A Wadanda Suka Shiga Tattaunawar Mu 54


Follow @bjournalist55
→Yi Adding Dina Ta Facebook
→Yi Like Na Dakarun Sunnah Page
→Yi Like Dina Ta Facebook

*Shafuka Masu Alaka Da Mu*

→Basheer Sharfadi wordpress
Basheer Sharfadi Blog Spot
UP
→Home

Basheer Journalist Sharfadi (Abu Hafsah)
ISLAMIC DATE
  • phpimg2.php?it&ic=yellow



  • Click to Sms
    Click to Call


    Basheer journalist sharfadi3
    Coollogo com-1281358

    Ring ring